Ibrahim Yusuf
5407 articles published since 03 Afi 2024
5407 articles published since 03 Afi 2024
Dan majalisar jihar Jigawa mai wakiltar karamar hukumar Duste, Hon. Tasiu Ishaq Soja ya raba kayan tallafin da kudinsu ya kai N250m. Gwamna Umar Namadi ya yaba masa
Dan jam'iyyar APC, Garba Kore ya ce sun shirya tsaf domin kwace mukin jihar Kano a 2027 wajen Abba Kabir Yusuf. Ya ce Kwankwaso ya fi jama'a a jihar Kano.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya koka kan yadda ake satar ma'adina a kasashen Afrika. Ya ce satar ma'adinai babban laifi ne kamar ta'addanci da sauransu.
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta jihar Kano ta tabbatar da mayar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara daga Kano zuwa gidan gyaran halin Kuje da ke Abuja.
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF ya yi gargadi kan cewa fitar da haramtattun kudi daga Najeriya na barazana ga tattalin arzikin kasar a taron da ake a Amurka.
Kungiyoyin 'yan kasuwa sun ce ba su suka jawo tashin farashin mai a Najeriya ba. An zargi manyan dilolin mai da janyo tashin farashin mai a jihohin Najeriya.
Lauya mai kare Abba Kyari ya ce babbar kotun tarayya ta wanke dan sanda, Abba Kyari daga karbar kudi daga wajen dan damfara, Hushpuppi da aka rike a Amurka.
Mahaifin Bilyaminu Bello ya ce ya ji dadi da aka saki Maryam Sanda da ta kashe dansa. Ya ce ya nemi Buhari ya sake ta amma bai samu ba. an yi maganar aurenta.
Sarakunan Najeriya sun yi taron majalisar kolin sarakunan gargajiya a Legas. Sultan ya yi magana kan hadin kan kasa yayin da gwamnoni suka nemi ba sarakuna yanci.
Ibrahim Yusuf
Samu kari