Ibrahim Yusuf
5407 articles published since 03 Afi 2024
5407 articles published since 03 Afi 2024
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama amarya da angon da suka daura aure ba tare da izinin iyaye ba. Sun daura auren ne bisa sadaki N10,000 da ya saba wa Musulunci.
An shiga matakin sakin mutane kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Hamas. Hamas ta saki 'Yan Isra'ila yayin aka saki Falasdinawa da Isra'ila ta kama.
A wani sojan Najeriya ya kashe kan shi tare da harbe matar shi har lahira. Rundunar sojin Najeriya za ta cigaba da bincike kuma za ta dauki mataki kan lamarin.
Wasu 'yan APC sun ce matsalolin cikin gida da sauyin shugabanci na cikin abubuwan da suka hana ruwa gudu wajen rajistar 'yan APC ta yanar gizo da Ganduje ya fara.
Shugaba Goodluck Jonathan da Abbas Tajudeen sun halarci taron nadin sarautar Namadi Sambo Sardaunan Zazzau. Atiku, Obi sun taya shi murnar nadin sarautar.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ba zai samu zuwa taron tattalin arziki da bankin duniya da IMF suka shirya a Amurka ba saboda rashin lafiya da ke damunsa.
Shugaban Kano Pillars, Ahmed Musa ya nemi afuwa bayan an tayar da tarzoma a wasan Kano Pillars da Shooting Stars. An tashi kunnen doki a wasan Kano Pillars.
Majalisar kolin Musulunci a Najeriya, NSCIA ta karyata batun cewa ana yi wa Kiristoci kisan kiyashi a Najeriya. Ta ce wasu kiristoci ne ke yada jita jitar a duniya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo murnanr zama Sardaunan Zazzau ya yabi Sarki Ahmed Nuhu Bamalli.
Ibrahim Yusuf
Samu kari