Aisha Ahmad
3822 articles published since 27 Mar 2024
3822 articles published since 27 Mar 2024
A wannan labarinnnnn, za ku ji martanin rundunar sojin Najeriya a kan wani bidiyon kisan sojoji da ake yadawa da sunan harin da ya afku a Marte, jihar Borno.
A wannan labarin, KNIYA ta bukaci Sanata Barau Jibrin ya tsaya takarar gwamna a 2027, tana mai cewa yana da nagarta da hangen nesa don dawo da martabar Kano.
A wannan labarin, za ku ji cewa Kudirin tilasta yin zabe ya tsallake karatu na biyu a majalisa, inda aka ce an bijiro da shi domin karfafa dimokuradiyya.
A wannan labarin, za ku ji cewa APC ta karyata ikirarin Atiku cewa ‘ya’yanta na cikin hadakar jam’iyyu da ke shirin kifar da Tinubu a 2027, ta ce siyasar ruɗu ce.
A wannan labarin, za kun ji cewa Atiku Abubakar ya ce Obasanjo ya murkushe Boko Haram tun 2002 saboda karfin ikon sojin da jajircewa ya nuna a zamaninsa.
A wannan labarin, za ku ji cewa sabuwar barazana daga Kudu maso Gabas ta kunno cikin PDP, yayin da jagororin yankin suka yi barazanar ficewa daga cikinta.
A wannan labarin, za ku ji cewa hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya ce siyasar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i ta samu gagarumar matsala.
A wannan labarin, za ku ji cewa Ministan harkokin waje, Ambasada Yusuf Tuggar ya ce gwamnan Bauchi, AbdulKadir Bala Mohammed ya so mari shi bayan ya zagi mahaifinsa.
Masu sharhi sun ce dabarun Bola Tinubu da Abdullahi Ganduje na jawo ƴan adawa zuwa APC sun haddasa mafi girman sauyin sheka a tarihin siyasar Najeriya.
Aisha Ahmad
Samu kari