Ahmad Yusuf
12063 articles published since 01 Mar 2021
12063 articles published since 01 Mar 2021
Sarkin fulanin Igangan, Alhaji Salihu Abdulƙadir, ya nemi a dawo da shari'ar Sunday Igboho Najeriya, domin a cewarsa da sa hannun wasu shugabannin yarbawa.
Nan da shekarar 2030 gwamnati tare da hadin guiwar wasu ƙungiyoyi masu zaman kansu zasu samar wa matasa miliyan 20m aikin yi, amma wasu ka iya rasa nasu aikin.
Bayan taron da gwamnonin babbar jam'iyyar adawa suka gudanar ranar Litinin, gwamnonin sun zargi shugaba Buhari da jam'iyyarsa, APC ta maida martani ga gwamnonin
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, yace ya jin daɗin rayuwa a gida mai ɗakin kwana uku kacal, domin yana kallon rayuwarsa ta gaba bayan ya sauka daga kan mulki
Yayin da matsalar rashin tsaro ke kara kamari a jihar Kaduna, gwamnan Jihar Malam Nasiru El-rufa'i ya dakatad da makarantu komawa daga hutu har sai anji sanarwa
Yayin da jihar Kaduna ke kara faɗawa cikin ƙalubalen sace-sacen mutane musamman sarakuna, wasu da ba'asan ku su waye ba sun yi awon gaba da wani basaraken Jaba.
Wani jigon jam'iyyar APC reshen jihar Benuwai, Terhemba Ishegh, ya yi ikirarin cewa shugabn ƙasa, Muhammadu Buhari, ya cika mafi yawan alkawarin da ya dauka.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta yi watsi da bukatar Nnamdi Kanu, wanda lauyansa ya gabatar, na neman sauya mishi wuri daga hannun jami'an DSS.
Yayin da za'a cigaba da shari'ar shugaban yan tawaren IPOB, Nnamdi Kanu a yau Litinin, yan kasuwa a cibiyar kasuwanci ta Aba sun kulle shagunansu saboda tsaro.
Ahmad Yusuf
Samu kari