Ahmad Yusuf
12063 articles published since 01 Mar 2021
12063 articles published since 01 Mar 2021
Ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU, ta bayyana cewa zata iya komawa yajin aikin sai baba ta gani saboda gazawar gwamnatin tarayya na cika yarjejeniyar MoU a baya.
Tun bayan wajabta wa kowane dan Najeriya mallakar lamabar katin zama dan ƙasa NIN, Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin haɗa NIN da SIM sau shida tun watan Disamba
Bayan kwanaki 20 a hannun masu garkuwa da mutane, dalibai 20 daga cikin waɗanda aka sace a makarantar Bethel Baptist dake Kaduna sun kubuta daga hannun barayin.
Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a jihar Kaduna, wasu yan bindiga sun kwashi kashinsu a hannu yayin da suka yi kokarin kai hari hedkwatar yan sanda.
Yayin da yake cigaba da hutun sallah a mahaifarsa Daura, shugaba Buhari ya kai ziyara ga sarkin Daura, Dr. Umar Faruk Umar, inda ya yi jawabi kan yan kwangila.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi kira ga masu rubuta tarihin Najeriya don gaba cewa, su yi wa gwamnatinsa adalci idan zasu rubuta nasarorin da ta samu.
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River, ya bayyyana cewa kyawawan halayen shugaba ƙasa, Muhammadu Buhari, da kirkinsa ne suka janyo hankalinsa zuwa jam'iyyar APC
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ta maida rijistar lambar dan kasa NIN wajibi ga kowane dalibin sakandire dake jihar Kano.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kara jaddada cewa bangaren ilimi na daga cikin inda gwamnatinsa ta fi baiwa muhimmanci don inganta shi a faɗin ƙasar nan.
Ahmad Yusuf
Samu kari