Ahmad Yusuf
12063 articles published since 01 Mar 2021
12063 articles published since 01 Mar 2021
Shahararren attajiri kuma ɗan kasuwa haifaffen jihar Edo, Capt. Idahosa Wells Okunbo, ya rigamu gidan gaskiya yayin da yake jinya a Landan, Buhari ya jajanta.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno, ya bayyana cewa yana jin dadin yadda ake samun mayakan Boko Haram na mika makamai su tuba daga ayyukan ta'addanci.
Shahararren ɗan wasan kwallon kafa, Lionel Messi, ya ɓarke da kuka yayin da yake jawabin bankwana ga magoya bayan tsohuwar ƙungiyarsa Barcelona ranar Lahadi.
Kwamishinan lafiya na jihar Katsina, Yakubu Nuhu Danja, ya bayyana cewa aƙalla mutun 60 suka mutu bayan ɓarkewar cutar kwalara a faɗin kananan hukumomin Katsina
Dakarun sojojin ƙasa na Operation Safe Haven sun samu nasarar dakile wasu hare-haren yan bindiga a karamar hukumar Zangon Kataf, jihar Kaduna, mutum 5 sun mutu.
Wata tsohuwar yar takarar sanata karkashin jam'iyyar APC a jihar Benuwai ta jagorancin ɗumbin magoya bayanta aƙalla mutum dubu 80,000 zuwa PDP a jihar Benuwai.
Labarin dake shigowa yanzun daga jihar Neja na nuna cewa wasu masu garkuwa sun yi awon gaba da shugaban jam'iyyar APC na shiyyar C, Aminu Bobi, da yammacin yau.
Wata amarya tare da wasu mutum biyar sun shiga hannun yan sanda a kasar Habasha, inda ake zarginsu da hannu a kashe ango kwanaki kaɗan bayan daura masa aure.
Yayin da zaɓen 2023 yake kara kusantowa kowane jam'iyya na iyakar bakin kokarinta wajen shiryawa babban zaɓen, Wasu sanatoci a Anambra sun amince su koma APC.
Ahmad Yusuf
Samu kari