Ahmad Yusuf
12063 articles published since 01 Mar 2021
12063 articles published since 01 Mar 2021
Rivers - Har yanzun shugaban PDP reshen jihar Rivers yana da yakinin cewa ministan sufuri zai koma PDP, a cewarsa Amaechi ya koma can ne domin wata bukata.
Oyo - Gwamnonin APC uku bisa jagorancin Mai Mala Buni na jihar Yobe, sun gana da tsohon gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja, domin jawo hankalinsa zuwa jam'iyyar APC.
Abuja - Babban mai magana da yawun shugaban ƙasa, Malam Garba Shehu, yace shugaba Buhari ya keɓe kansa na tsawon kwanaki 10 bayan dawowarsa daga birnin Landan.
Kaduna - Jam'iyyar APC mai mulki ta samu nasara a kan babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a zaɓen cike gurbin ɗan majalisar tarayya da aka gudanar a jihar Kaduna.
Borno - Farfesa Babagana Umaru Zulum na jihar Borno, ya nuna damuwarsa kan halin da jiharsa ta shiga, biyo bayan mika wuyan da maya'kan Boko Haram suke yi.
Plateau - Rundunar sojin Operation Safe Haven dake jihar Filato, ta bayyana cewa da safiyar Lahadin nan ta sake ceto mutum 7 cikin waɗanda aka kaiwa hari a Jos.
Plateau - Kungiyar fafutukar kare hakkin musulmai, MURIC, ta yi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa wasu musulmi da hanya ta biyo da su Jos, jihar Plateau.
Sokoto - Wasu mutane ɗauke da muggan makamai sun farmaki wasu kauyuka uku a jihar Sokoto ranar Asabar, inda duka kashe aƙalla mutum 9, tare da jikkata wasu.
Abuja - Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya umarci jami'an tsaro su gaggauta kamo duk masu hannu a kisan Jos, yace ba zai amince da kuskure ba a kan lamarin.
Ahmad Yusuf
Samu kari