Ahmad Yusuf
12061 articles published since 01 Mar 2021
12061 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Steven Odey na jam'iyyar PDP, tare da ɗaruruwan magoya bayansa, sun fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP, sun koma APC mai mulki a jihar Cross Rivers.
Rahotanni daga jihar Sokoto sun tabbatar da cewa sojojin da dama sun rasa rayukansu yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai hari barikin sojoji a Sokoto.
Miyagun 'yan bindiga sun kwashi kashin su a hannun sojoji da jami'an yan sanda, yayin da suka yi kokarin kai mugun hari garin Shinkafi, dake jihar Zamfara.
Tun bayan kammala zaɓen kananan hukumomi a jihar Kaduna, akwai wasu yankunan da ba'a sanar da sakamakon su ba sam, PDP ta lashe zaɓen karamar hukumar Kajuru.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Gombe, tare da wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a Gombe, sun fice daga jam'iyya mai mulki, sun koma jam'iyyar hamayya PDP.
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Sanata Baba Tela, ya bayyana yaƙininsa cewa jam'iyyar adawa PDP ce zata lashe manyan kujeru a babban zaɓen dake tafe na 2023.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace gwamnatinsa ba zata hana karatun tsangaya na Almajirai ba, amma zata ɗauki matakin gyara tsarin makarantun.
Yan majasar wakilan tarayyar Najeriya na jam'iyyar adawa ta PDP, sun nuna rashin jin daɗinsu da jawabin shugaba Muhammadu Buhari a wurin taron UNGA karo na 76.
Abuja - Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, yace za'a kawo fasahar 5G Najeriya a farkon shekara mai kamawa, 2022.
Ahmad Yusuf
Samu kari