Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Masarautar Bauci a wata sanarwa da sakataren ta ya fiyar, ta ɗauki matakin tsige masu anguwanni 4 bisa zarkin suna da alaka da masu aikata manyan laifuka .
Shugaban jam'iyyar APGA, Chief Victor Oye, dake gab da sake lashe zaben gwamnan Anambra ya ce Najeriya ta kai matsayin da zata iya gudanar da zabe ta na'ura.
Rahotannin dake hitowa daga jihar Kaduna sun bayyana cewa maharan da suka sace masu ibada 60 a coci, sun harbe mutum biyu har lahira sun aiko da gawarwakin su.
Hukumar zabe mai zaman kaɓta ta ƙasa (INEC) na cigaba da tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Anambra da aka fafata ranar Asabar 6 ga watan Nuwamba, 2021.
Yayin da guguwar siyasar 2023 ta fara kaɗawa a ƙasa Najeriya, kowa na bayyana wanda yake ganin ya dace ya gaji shugaban ƙasa Buhari a babban zaɓen 2023 dake taf
Yayin da hukumar zabe mai zaman kanta ke cigbaa da aikin tattara sakamakon gwamnatin jihar Anambra, ɗan takarar APGA na kan gaba da kuri'u mafiya rinjaye .
Halin da ake ciki yanzun haka a jahar Legas ya nuna cewa iyalai sun fara zuwa neman gawarwakin yan uwansu, yayin da iyalan mai ginin suka fara damke kan gado.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC mai mulki, Gwamna Mai Mala Buni, ya aike da wasikar dakatar da kwamitin zaben shugabannin APC na gundumomi.
Rahotanni daga jami'ar Maiduguri, jihar Borno sun bayyana cewa wata wuta da ta barke a ɗakin kwanan ɗalibai mata, ta jikkata aƙalla mutum uku ranar Asabar.
Ahmad Yusuf
Samu kari