Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Yanzun haka direbobin Napep sun fara nuna fushin su a yankin Meran na jihar Legas, biyo bayan kisan da wani ɗan sanda ya yi wa abokin aikinsu a kan titi a jihar
Mai baiwa gwamnan jihar Anambra shawara ta musamman, Tommy Okoli, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulkin jihar, APGA, ya koma babbar jam'iyyar adawa PDP
Idan ajali ya yi kira ko a ina kake sai kahe, wata yar Bautar ƙasa da ta nemi canji daga Borno saboda matsalar tsaro ta gamu da ajalinta a ginin da ya rushe.
Aƙalla jami'an yan sanda biyu ne aka tabbatar da sun mutu tare da wani soja ɗaya, yayin wata musayar wuta tsakaninsu da wasu da ke zargin mayakan ISWAP ne.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani malamin addinin musulunci da ya yi garkuwa da ɗan uwansa kuma ya nemi kuɗin fansa.
Jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Ondo ta fitar da sanarwan dakatar da shugabanta na ƙaramar hukumar Ifedore bisa zarginsa cin amanar jam'iyya.
Jami'an rundunar Hisbah a jihar Jigawa, arewa maso yammacin ƙasar nan, sun samu nasarar kame mata masu zaman kansu 44 da kuma kwace kwalaban barasa sama da 600
Mai martaba sarkin Argungu, tare da 'yan majalisar masarautarsa ta Argungu zasu naɗa shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, Sarauta a wurin biki.
A karon farko wasu tsagerun yan bindiga dun kai hari wani ƙauye ƙaramar hukumar Lau, ta jihar Taraba, aƙalla mutum 7 aka rahoto sun mutu, wasu da dama sun jikka
Ahmad Yusuf
Samu kari