Ahmad Yusuf
12058 articles published since 01 Mar 2021
12058 articles published since 01 Mar 2021
Bayan shugaban ƙasa Buhari ya gana da su ya tafi Spain, gwamnonin APC sun shiga ganawar sirri da junansa kan zabin wanda zai gaji Buhari a babban zaɓen 2023.
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, Farfesa Mahmud Yakubu, ya ce hukumarsa ba zata yi amfani da Fom ɗin korafi kan abin da ya faru ba a zaben 2023.
Yayin ganawa da gwamnonin da suka ɗare madafun iko karkashin inuwar APC, Buhari ya bayyana abinda ke ransa game da wanda zai gaje shi a babban zaɓen 2023 .
Wasu bayanai da suka fito sun nuna yadda gwamna Aminu Tambuwal na Sokoto ya nemi shawarin mutum uku kafin ya sanar da janye takara da kuma komawa bayan Atiku.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annadi EFCC ta na neman wani toshon ɗan majalisar tarayya ruwa a jallo bisa tsallake beli da kauce wa sharia
Wata Kotu da ke zamanta a Ilorin, babban birnin jahar Kwara ta ba da umarnin a cigaba da garƙame wani mutumi, Alhaji Haruna, bisa zargin kashe wani mai burodi.
Bayan tantance yan takara 12 a ranar farko ta fara tantancewa, ana sa ran kwamitin tantancewa na jam'iyyar APC mai mulki zai kammala aikinsa yau da ragowar.
Tsohon sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce sun shiga NNPP ne domin cika burin mutanen Najeriya na samun shugabanci nagari wanda zai ceto
Gwamnan Ribas kuma ɗaya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa a PDP, ya ce yadɗa aka sake ba Tambuwal dama ya harzuka shi, kuam saura kaɗan ya ta da yamutsi.
Ahmad Yusuf
Samu kari