Ahmad Yusuf
12058 articles published since 01 Mar 2021
12058 articles published since 01 Mar 2021
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin tsohon kwamishinan hukumar NPC ta ƙasa a gidansa dake jihar Nasarawa, kuma sun yi awon gaba da 'ya'yansa biyu mata.
Yayin da jam'iyyar PDP ke murnar kammala zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa, Sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya ya bar APC, ya rungumi PDP a Kebbi.
Biyo bayan matakin hukumar zaɓe na amsa koken jam'iyyu tare da ƙara wa'adin mika sunaye yan takara, APC ta dage zaɓen fidda gwani na ɗan takarar shugaban kasa.
Tsohon ministan haƙar ma'adanan ƙasa da cigaban ƙarafuna, Ogah, ya samu nasarar lashe zaben fidda gwanin APC na takarar gwamnan jihar Abia a zaɓen 2023 dake taf
A dai-dai lokacin da 'ya'yan manya-manyan masu rike da madafun iko da yan siyasa ke smaun nasara, ɗan minista Lai Muhammed, ya sha kaye a zaben fidda gwani.
Duk da tashen da jam'iyya mai kayan alatu ta su Kwankwaso wato NNPP ta ke yi a Kano abubuwa sun fara dagule mata, wani ɗan majalisa ya sake sauya sheka zuwa APC
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, uwar gidansa Aisha da wasu yayansa mata da suka dira birnin Malabo, sun samu kayakkyawar tarva cikin kauna da soyayya jiya.
Bayan janye wa daga takarar gwamna awanni 48 da suka shuɗe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Abaribe, ya yi murabus, ya fice PDP.
Wata zankadediyar budurwa ta bayyana yadɗa rayuwa ta canza mata zuwa mai.sayar da Gawayi duk da wahalar da ta sha har ta gama digiri a Jami'a, mutane sun yaba.
Ahmad Yusuf
Samu kari