Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
A wata ziyarar aiki da ya fara yau Alhamis 18 ga watan Agusta, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka a babban birnin jihar Borno, zai kadɗamar da ayyuka.
Kowa da irin na shi ajalin, wani iyali da ya ƙunshi mutum Bakwai, dukkan su sun rasu bayan kammala cin Abincin gargajiya da ake kira 'Dambu' a jihar Zamfara.
Asirin wani mutumi ya tonu a tashar motar garin Zuba, babban birnin tarayya Abuja, yan banga sun gano kayan da yake ɗauke da su Bindigogi ne kala daban daban.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ta hannun jami'an tsaron gwanatinsa, ya ceto DSP Usman Ali, daga hannun masu garkuwa da mutane kwanaki kaɗan da sace shi
'Dan takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar NNPP mai kayan alatu, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce lokaci ne ya hanasu cika wa Shekarau bukata ɗaya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai dira birnin Maiduguri a gobe Alhamis kuma ana sa ran a wannan karon zai sake kaddamar da wasu ayyukan gwamna Babagana Zulum
Wani sanannen ɗan daban siyasa da ake kyautata zaton ɗan jam'iyyar APC ne ya shiga babban shago a ƙaramar hukumar Idanre, jihar Ondo ya harbi akalla mutum hudu
A cigaba da ziyarar tuntuba kan kokarinsa na ɗarews kujera lamba ɗaya a Najeriya, Bola Tinubu, ya dira gidan tsohon shugaban ƙasa Obasanjo a Ogun sun sa labule
A cigaba da kai ziyarar neman goyon baya, ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya shirya gana wa da Obasanjo kan burinsa a zaben 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari