Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
Yayin ziyarar mahaifarsa jihar Adamawa karon farko bayan lashe tikitin PDP, Atiku Abubakar, ya karbi dubbannin mambobin jam'iyyu da suka sauya sheƙa zuwa PDP.
Masana da masu ruwa da tsaki kan abinda ya shafi tattalin arziki sun gargaaɗi gwamnatin tarayya karkashin shugaba Buhari kan ta canza salo ko matsala na tafe.
Kakakin rundunar yan sanda reshen jihar Katsina, jihar shugaban ƙasa mai ci, ya ce dakarun yan sanda sun yi nasarar daƙile harin yan ta'adda a ƙauyuka biyu.
Bayan shirya zama ranar Litinin da nufin kawo karshen sabanin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike, an ɗage zaman saboda kowane ɓangare na yin wasu harkoki.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa da ke shan matsin lamba, Dakta Iyiochia Ayu, ya ce bai yi murabus ba kuma ba zai yi ba har sai lokacin da aka ɗibar masa ya kare.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya yi jimami tare da miƙa ta'aziyyarsa bisa rasuwar shugaban ƙaramar hukumar Nafaɗa, Musa Abubakar, a gaɗarin mota yau Lit.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya a jihar Benuwai, hukumar yan sanda reshen jihar ta yi ram da wani hatsabibin ɗan garkuwa da mutane a gidan tsohon Alƙali.
Yayin da gwamnoni ke yunkurin shiga don kawo karshen sabanin Atiki da Wike. Msmbobin PDP sama da 600 sun tattara kayansu sun koma APC a jihar Gombe jiya Lahadi.
Bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar ta zabi ranar 15 ga watan Oktoba, 2022 domin gudanar da zaben kananan hukumomi.
Ahmad Yusuf
Samu kari