Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan Kano kuma mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan alatu ya kaddamar da kwamitin yakin neman gina sabuwar Najeriya a zabe mai zuwa.
Majalisar dokokin jihar Kwara ta tabbatar da rasuwar Olawoyin Magaji, shugaban masu runjaye na majalisar mai wakiltar mazabar Ilorin ta tsakiya yau da safiya.
Rigingimun da suka hana PDP zaman lafiya har ta kai ga dare wa gida biyu a jihar Katsina ya bude sabon shafi, bangaren tsohon gwamna sun ware kansu da kamfe.
Mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban kasa, Daraktan kwamitin kamfen PDP, da kakakin kamfen shugaban kasa na PDP duk sun karyata rashin lafiyar Atiku.
Wata kyakkyawar Malamar makaranta ta bayyana irin alaka mai danko da ta kulƙu tsakaninta da wani dalibi Namiji, tace ya kan kawo mata ziyara Ofis sau 8 a rana.
Gwamnatin jihar Edo tace jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wani mutum data da ake zargin yana da hannu a harin da aka kai tashar jirgin kasa a jihar Jiya.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, zai kai ziyara jihar Yobe gobe Litinin 9 ga watan Janairu, an ce jami'an tsaro sun yi wa birnin tsinke don ba da tsaro.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasara ya bayyana ceqa ba abinda zai haka Bola Tinubu zama magajin Buhari sai ikon Alla, yace babu gwamanan da zai ci amana.
Tsohon ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswil Akpabio, ya zargi wasu daga cikin shugabannin APC da ke cin amana suna yi wa PDP aiki a boye a Akwa Ibom.
Ahmad Yusuf
Samu kari