Ahmad Yusuf
11522 articles published since 01 Mar 2021
11522 articles published since 01 Mar 2021
An rasa fasinjoji 3 daga cikin 22 a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a yankin ƙaramar hukumar Bonny a jihar Ribas, yan sanda sun tabbatar da ceto mutum 19.
Gwamnatin Malam Dikko Umaru Radda ta nanata cewa ba za ta nemi zaman sulhu da kowane ɗan bindiga ba amma za ta karɓi duk wanda ya tuba ya miƙa wiya.
Majalisar tarayya ta koka kan yadda aka ware kudi ƴan kaɗan ga ma'aikatar ma'adanai ta ƙasa, ta gayyaci ministovi biyu su bayyana su mata bayani.
Hukumar sadarwa ta ƙasa watau NCC ta amince kamfanonin sadarwa su yi ƙarin kudin kiran waya da sayen data amma ka da ya haura kashi 50% daga kuɗin yanzu.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya miƙa sakon jaje da ta'aziyya ga gwamnatin Neja da al'ummar jihar bisa fashewar tankar da ya jawo asarar rayuka.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa babu tantama dukkan mutane jihar za su sake ba shugaban ƙada, Bola Tinubu kuri'unsu a zaben 2027.
Wata kotu a ƙasar Iran ta yanke wa mawakin nan, Amir Hossein Maghsoudloo hukuncin kisa bayan kama shi da laifin taɓa mutuncin Annabi Muhammad SAW.
Hadimin shugaban ƙasa, Taiwo Oyedele ya ce nan da watan Maris ake sa ran kudirorin canza fasalin haraji za su zama doka, za a fara aiwatarwa a Yuli.
Kamfanonin sadarwa da gwamnatin tarayya sun fara shirin karin kudin kira, sayen data da tura sako a Najeriya, mun tattaro maku abubuwan da ya kamata ku sani.
Ahmad Yusuf
Samu kari