Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Akwai jita-jitan cewa Cristiano Ronaldo yana neman kai da Manchester United ko ana neman kai shi. Bayern Munich ta zama Kungiya ta biyar da ta ki karbarsa.
Ingila - Dan wasan kwallon kafar Manchester United Paul Pogba ya sake komawa tsohouwar clob dinsa na Juventus a farashin fam miliyan €80m yayin da wa’adin sa n.
Za a ji labari na wasanni, Kasashe uku suka yi tarayya domin daukar nauyin ‘World Cup’ na shekarar 2016. Wadannan kasashe sun hada da Amurka, Kanada da Mexico.
Za a ji yadda sabon Koci ya shiga tarihi, Najeriya ta doke kasar Sao Tome da ci 10–0. Super Eagles sun yi wa ‘Yan wasan Sao Tome cin kaca, za a dade ana labari.
A karshe dai mataimakin kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta maza ta Ghana, Black Stars, Thomas Partey, ya tabbatar da jita-jitar da ake yadawa na cewa yanzu ya
Kungiyar kwallon Olympique Lynonnais dake kasar taka leda a Ligue 1 a Faransa ta sallami dan wasanta, Marecelo, bayan barka tusa a dakin shiryawan yan kwallo.
Mohammed Salah ya bayyana yunuwarsa na sake haduwa da kungiyar Real Madrid a kan Man City. Salah zai so ya rama abin da ya faru a wasan karshe na shekarar 2018.
Bruno Ferndades ya yi hadarin mota a kan hanyar zuwa fili, sannan Daya daga cikin jariran da Budurwar Cristiano Ronaldo, Georgina Rodriguez ta haifa, ya mutu.
Cristiano Ronaldo ya daura Budurwarsa a kan albashi. ‘Dan wasan Manchester United din ya kan turawa uwar ‘ya ‘yansa kudin kula da gida da ya kai kusan N41m.
Wasanni
Samu kari