Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
Gwamnatin Tarayya ta yarda a raba gidaje ga ‘yan wasan Super Eagles da suka yi kwallo a 94. Muhammadu Buhari ya tuno da tsohon alkwarin da aka yi wa ‘yan wasan
Tsohon ‘Dan wasan AC Milan da Real Madrid ya fito ya bayyana shigarsa Musulunci. Gwarzon tsohon ‘dan kwallo Clarence Seedorf ya karbi Musulunci yana shekara 45.
Christiano Ronaldo, dan kwallon kungiyar Manchester United ya ce akwai yiwuwar zai jinkirta yin murabus saboda girmama bukatar da dan sa Cristiano Jr ya gabatar
Tsohon mai tsaron bayan ya bayyana matsin rayuwa da ya shiga a baya-bayan nan wadda hakan yasa ya fara amfani da motarsa kirar Sienna domin yin kabu-kabu ya ciy
An haramta wa yar tseren Najeriya, Blessing Okagbare, shiga wasanni na tsawon shekaru 10 saboda samunsa da laifin shan kwayoyi masu kara kuzari. Hakan na zuwa n
Geleta Ulfata na kasar Habasha ya zama zakarar gasar gudun famfalaki karo na bakwai wacce bankin Access ke daukan nauyi mai suna Access Bank Lagos City Marathon
‘Yan Sandan Brazil sun cafke wani mutumi da ake zargin ya shiga asusun mutane ya saci kudi. Wani ma’aikacin banki ake tuhuma da laifin sace masa Dala 40, 000.
Super Eagles, wacce a yanzu take matsayi na 33 a duniya kuma ta uku a Afirka, ta kasance ta 36 a duniya kana ta biyar a cikin watan da ya gabata, inji FIFA.
Akwai wasu ‘yan wasan da suka yi suna wajen yin kyauta da alheri. A wannan rahoto, mun kawo maku wadannan 'yan wasa irinsu Ronaldo, Barry, Sadio Mane da Ozil.
Wasanni
Samu kari