Kasuwar Kwallo : Paul Pogba ya koma kungiyar kwallo kafa na Juventus

Kasuwar Kwallo : Paul Pogba ya koma kungiyar kwallo kafa na Juventus

  • Paul Pogba ya sake komawa tsohowar Club dinsa na Juventus akan farashi fam miliyan €80m bayan zaman Manchester ya zo karshe
  • Clob din Newcastle ba za ta iya biyan fam miliyan wajen siyan Moussa Diaby, dan wasan kasar Faransa mai sheakaru 22
  • Dan wasan Paris Saint German PSG Kyalian Mbappe shine dan kallon kafa mafi tsada a duniya a yanzu a farashin fam €205.5m

Ingila - Dan wasan kwallon kafar Manchester United Paul Pogba ya sake komawa tsohouwar clob dinsa na Juventus a farashin fam miliyan €80m yayin da wa’adin sa na zaman sa a Manchester United ya zo karshe. Rahoton BBC HAUSA

Paul Pogba yana daya daga cikin yan kwallon kafa mafi tsada a duniya. A lokacin zaman sa Juventus na farko a 2016 clob din Manchester United ta saye shi a farashin fom miliyan dari €100. wanda shina da wasa mafi tsada a lokacin.

Kara karanta wannan

Mutane da dama sun jikkata yayin da yan daba suka farmaki taron PDP a Kogi

Gazzetta dello Sport ta ruwaito cewa zai sami Yuro miliyan 10 a kowani kakar wasa.

POGBA
Kasuwar Kwallo : Paul Pogba ya koma kungiyar kwallo kafa na Juventus; FOTO TRIBAL FOOT BALL
Asali: Getty Images

Pogba yana da 'yanci kansa yanzu bayan ya bar Manchester United a ranar 1 ga Yuni. Duk da rahotannin sun nuna Paris Saint-Germain da Real Madrid sunyi bikon shi.

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Dan wasa kwallon kafar Paris Saint German PSG Kyalian Mbappe shine dan wasa kallon kafa mafi tsada a duniya a yanzu a farashin fom €205.5m. Rahoton THE WEEK

Clob din Chelsea ta kusan kammala yarjejeniyar dauko 'yan wasan baya biyu, Matthijs de Ligt, dan wasan kasar Netherlands mai shekara 22, da dan wasan Manchester City, Nathan Ake, mai shekara 27.

Kungiyar Bayern Munich ta ce ita da kungiyar De Light sun cimma wata yarjejeniya amma bai zama doka ba.

Kara karanta wannan

Rashawa: Ba a gama da AGF da ya saci biliyoyi ba, an maye gurbin wanda aka nada a kujerarsa

Ita kuma kungiyar Tottenham na sha'awar dauko Pau Torres mai sheakru 25, dan wasan baya na kasar Spain da Villareal duk da cewa Clement Lenglet mai shekara 27 na kan hanyar zuwa kungiyar daga Barcelona.

Clob din Newcastle ba za ta iya biyan fam miliyan 60 kudin da clob din Bayer Leverkusen ke bukata akan dan was an Faranasa Moussa Diaby, mai sheakaru 22 .

Brentford za ta tabbatar da sayo Aaron Hickley mai sheakru 20, dan wasan kasar Scotland kan fam miliyan €18.9, daga kungiyar Bologna cikin makonnan.

World Cup : Jerin Garuruwa 16 da za ayi amfani da su wajen gasar kofin Duniya a 2026

United States - Hukumar kwallon kafa ta Duniya watau FIFA ta bada sanarwar kasashen da za a buga wasan cin kofi na Duniya da za ayi a shekarar 2026.

FIFA ta fitar da jerin Biranen da za a biga wannan gasa ne a wani biki da aka shirya a birnin New

Asali: Legit.ng

Online view pixel