Wasanni
Legit.ng Hausa ta tattaro wasu daga cikin tsofaffin ‘yan kwallon da yanzu rayuwarsu ta zama abin tausayi. A halin yanzu su na fama da muguwar fatara da kadaici
Ko da bai yi suna a Duniya ba, da wuya a samu ‘dan kwallon da ya fi Faiq Bolkiah kudi. Tsohon ‘Dan wasan kungiyar Chelsea da Arsenal ya ba Dala biliyan 20 baya.
An tuhumci mai tsaron gidan kungiyar kwallon matan kasar Iran, Zohreh Koudaei, da kasancewa namiji bayan nasarar da Iran ta samu kan Jordan a wasar kwallo a Sat
Ana sa ran Barcelona za ta nada Xavi Hernandez a matsayin sabon kocin da zai maye gurbin Ronald Koeman. Tsohon ‘dan wasan zai bar kungiyar da ya bari a 2015.
Mai baiwa gwamnan jihar Anambra shawara ta musamman, Tommy Okoli, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulkin jihar, APGA, ya koma babbar jam'iyyar adawa PDP
Daga dawowarsa Manchester zuwa yanzu, Ronaldo ya ci kwallaye har 9. Ronaldo ya sake ceton Solskjaer, ya hana Manchester United yin abin kunya a filin Atalanta.
Awanni 24 bayan ƙungiyar kwallon kafa ta ƙasar Ingila, Tottenham Hotspur, ta sallami kocinta, ta sanar da naɗa sabo, Antonio Conte, har zuwa ƙarshen 2023 .
Matsalar rauni ta sa kungiyar PSG tana nadamar dauko Sergio Ramos daga Sifen. Darektan wasannin PSG, Leonardo Araujo yace babu gaskiya a jita-jitar da ke yawo.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar da raba gari da mai horad da yan wasan ta, Ronald Koeman, bayan shan kaye a hannun Rayo Vallecano ranar Laraba.
Wasanni
Samu kari