Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo

Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo

A yau Lahadi aka gudanar da bikin rufe gasar Cin Kofin Duniya 'Qatar 2022 FIFA World Cup a babban Filin wasan Lusail, birnin Doha.

Bayan fafatawa tsakanin yan kwallon kasar Faransa da kasar Ajantina na tsawon mintuna 120, Ajantina ta samu nasarar lallasa Faransa.

Kamar yadda aka saba, kungiyar kwallon duniya FIFA na bada lambar yabo ga daidaikun yan kwallon da suka taka rawar gani a gasar kofin duniya.

Kyaututtuka hudu ake badawa na wanda yafi cin kwallaye a gasar, mai tsaron gidan da yafi kokari, matashin dan kwallon gasar da kuma Zakaran gasar.

Legit.ng Hausa ta tattaro muku mutum hudu da samu lambar yabon Qatar 2022:

  1. Kyllian Mbappe (Faransa) - Wanda yafi cin kwallaye a gasar (Kwallaye 8)

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Bayan Fafatawa Tsawon Mintuna 120, Ajantina Sun Lashe Kofin Duniya

Mbappe
Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo
Asali: Twitter

2. Emilliano Martinez (Ajantina) - Mai tsaron gidan mafi kokari

Emiliano Martinez
Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo
Asali: Twitter

3. Enzo Fernandez (Ajantina) - Matashin Dan Kwallon gasar

Fernendexz
Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo
Asali: Twitter

  1. Lionel Messi (Ajantina) - Zakaran Qatar 2022

Messi
Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel