Siyasar Najeriya
Wani mutum da ya kira kansa Saja Bako ne ya fara watsa rahoton cewar, gwamnatin tarayya ce da hukumar sojin Najeriya suka litsa sace ‘yan matan Dapchi a fadar gwamnati, kuma an kasha miliyan N80 domin tsara sace ‘yan matan da daw
Tsohon bulaliyar majalisar Dattawa, kuma jigo a jam'iyyar PDP, Sanata Rowland Owie, yace ‘yan Najeriya baza suyi kuskuren bari PDP ta dawo kan mulki ba a shekarar 2019. A wata zantawa da yayi da manema labarai na jaridar Vanguard
Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC) ta fitar da jadawalin cigaba da yiwa Sanata Dino Melaye kiranye. Mr. Melaye dan majalisa ne mai wakiltan yankin Kogi ta yamma a majalisar ta dattawa. Sanarwan fitar da rannakun da za'a g
Kamfanin dillancin labaru NAN, ta ruwaito Lamido ya bayyana haka ne a ranar Alhamis 22 ga watan Maris, a yayin wani taron tattaunawa da yayi da yayan jam’iyyar PDP na jihar Legas, inda ya soki gwamnatin APC, da cewa bata tabuka ma
Kazalika, Kwankwaso, ya dauki alkawarin koyawa duk wani mai kokarin taimakon Ganduje a siyasance darasi koda kuwa mutum a Abuja yake. An rawaito Kwankwaso na cewar "Ku je Ku rubuta ku ajiye cewar na fada maku zan yiwa maci amana
Ministan muhalli na kasa, Ibrahim Jibril, ya bayyana cewar, hukumar kwastam ta kama haure da toron giwa a Najeriya na kimanin biliyan N1.2bn tsakanin 15 ga watan Fabrairu da 22 ga watan Maris. Ministan, da babban sakataren ma'aika
Wani Bbbbabn mallamin addinin musulunci mazaunin garin Abuja, Sheikh Yahya Al-Yolawi, yayi kira da gwamnatin tarayya ta tabbatar da kare hakokin musulmai a kasar Shehin Mallamin, yayi wannan kira a wata hira da manema labaru
Jami’an rundunar tsaro ta SSS, sun kama wani tsohon Kaftin din soja mai ritaya a garin kano, bisa zargin yiwa uwargidan gwamna Abdullahi Ganduje, barazanar kai wa jihar Kano harin bama-bamai ta sakon waya na text message.
Gwamnonin jihohin Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, takwaransa na jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, shugabannin addini da sarakunan gargajiya na daga cikin tawagar da suka karbi shugaban kasa a bayan saukar sa. Kazalika shugaba Buh
Siyasar Najeriya
Samu kari