Siyasar Najeriya
Shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF), Ibrahim Ahmadu Coomassie, ya bayyana cewa Najeriya bazata rayu ba idan babu arewa saboda haka ya zama wajibi akan shugabannin yankin da su ceto arewa daga ayyukan batanci.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar, mamba a majalisar, Labaran Madari, ne ya gabatar da kudirin gaban majalisar. Madari ya shaidawa 'yan majalisar cewar yin gyara ga dokar zai ragewa gwamnati kashe kudi a ba
Kungiyar kare hakkin dan Adam na Amnesty International, ta ce sojojin Najeriya sun yi kunnen uwar shegu akan gargadin da aka musu na cewa Boko haram za su kowa wa yankin Dapchi hari sao'i kalilan gabannin a sace 'yan matan Dapchi.
"Babu yadda za a yi a sace adadin irin wadannan makudan kudade a ce tattalin arzikin kasa ba zai shiga matsala ba. Dole mu fada, dole mu tona domin ta yaya zamu tattauna batun gyaran tattalin arzikin kasar mu ba tare da yin waiway
Ministan wuta, aika-aikace da gidaje, Mista Babatunde Fashola, yace yanzu kasar tana da ikon samar da wutar lanatarki mai karfin Megawat 7,000 Fashola ya bayyana haka ne a lokacin da yake amsa tambayoyi a taron manema labaru
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya koma gida cike da jin kunya lokacin da masu sauya sheka 4000 daga jam’iyyar PDP suka ci bayyana a wani gangami kamar yadda aka sanar da farko a karamar hukumar Birnin Kudu.
Wani tsohon dan majalissar dattawa, kuma na kusa da shugaba Buhari, Sanata Olurunnimbe Mamora, yaki karban sabuwar mukamin shugaban hukumar cibiyar harkokin kasuwanci na Abuja (AIIC) da shugaba Buhari ya nada shi.
Da sanadin babban hadimi na musamman ga gwamnatin jihar Kano akan sabuwar hanyar sadarwa, Salihu Tanko Yakasai, mun samu rahoton cewa gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai yiwa gazawar tsohuwar gwamnatin Kwankwaso wankin babban bargo.
Mai martaba Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Abubakar Atiku Muhammad, ya jagoranci rabon tallafi na gudummuwar buhunan shinkafa 1200 da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayar ga iyalan wadanda hari ya afkawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari