Siyasar Najeriya
A halin yanzu manyan shugabanin jihohin kudu da yankin tsakiya na Najeriya suna wata ganawa tare da shugabanin Majalisar Dattawa da suka hada da Bukola Saraki, Ike Ekweremadu da sauransu. Shugabanin kudun da suka halrcin taron sun
Kakakin Majalisar Wakilai, Dogara Yakubu, ya kara jadada cewa Majlisar a shirye ta ke ta amince da kudirin karin mafi karancin albashin ma'aikata zuwa ga Majalisar Dattawa don amincewa dashi. A jawabin da yayi a ranar bikin ma'aik
Bayan korafe-korafen da gwamnonin wasu jihohi suka rika yi ga gwamnatin tarayya, Majalisar Zartarwa na kasa a jiya ta amince da fitar da kudi N105bn saboda karasa ayyukan gina tituna 44 a jihohin Najeriya. A taron da mataimakin sh
A wata hira da ya yi da sashen Hausa na Radiyon Amurka a birnin Washington, Buhari, ya koka a kan yadda 'yan jaridar Najeriya ke canja ma'anar kalaman sa ko kin bayyana cikakken abinda ya fada yayin jawabi ko tattaunawa da manema
A yayin wannan taro an hangi tsofaffin aminai, Atiku da Obasanjo suna gaisawa a dandalin Muson, sa’annan suka yi kus kus, daga bisani kuma aka hada musu wajen zama tare, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Masarautar Dutse a jihar Jigawa ta amince da tube rawanin dakataccen hakimin garin Bamaina, Mustapha Lamido. Tube hakimin dake kunshe cikin wata takarda da sakataren masarautar ta Dutse, Amadu Malami ya sakawa hannu. Tubewar da ak
Gwamnati da al'ummar Najeriya na cigaba da kara nuna damuwar su a kan yawaitar amfani da maganin tari mai saka maye da ake fi sani da kodin. A yayin zaman majalisar dattijai na yau, shugaban masu rinjaye a majalisar, Ahmed Lawan,
Kaakakin rudunar Yansanda jihar Kebbi, Mustapha Suleiman ne ya sanar da haka a ranar Laraba 2 ga watan Mayu, a Birnin Kebbi, inda yace harin ya samo asali ne sakamakon rikicin siyasa daya kaure a tsakanin magoya baya.
Wani bincike da hukumar kididdiga ta kasa ta gudanar ya tabbatar da cewar jami'an 'yan sanda ne suka fi kowa cin hanci a Najeriya. Saidai duk da wannan bakar shaida da aka yiwa 'yan sandan Najeriya, wani dan sanda guda daya tilo
Siyasar Najeriya
Samu kari