Siyasar Najeriya

Zan binciki Buhari idan na zama shugaban kasa - Atiku
Zan binciki Buhari idan na zama shugaban kasa - Atiku
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, kuma mai neman tsayawa takaran shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP a shekarar 2019 ya ce zai gudanar da bincike a kan cinikin makamai da gwamnatin shugaba Buhari take say