Siyasar Najeriya
Wata kamfani mallakar tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar mai suna Africa Health za ta gina wani sabin asibiti mai gadaje 100 a babban birnin tarayya Abuja. Turakin Adamawan dai yana daya daga cikin manya-manyan masu sa
Bayan nazarin rahoton da kwamitin sauraron korafin jama'a na Majalisa ya gabatar, Majalisar ta cinma matsaya inda ta umurci hukumar yan sandan Najeriya ta bude hedkwatan ofishin Peace Corps da ke Abuja. Majalisar ta bawa hukumar y
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dr. Orji Uzor Kalu ya ce kasashen duniya na mutunta Najeriya ne saboda gaskiya da rikon amana tare kuma da tsare-tsare masu amfani da shugaba Muhammadu Buhari ke aiwatar wa a kasar. Kalu yayi wannan maga
Sanatocin Najeriya sun shiga wata ganawa ta sirri domin daukan mataki a kan babban Sifeton hukumar 'yan sanda ta kasa, Ibrahim Idris. A yau ne, Laraba, majalisar take saka ran bayyana Idris a zauren majalisar domin amsa wasu tamba
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Shekarau ya bayyana haka ne a cikin wata hira da yayi da ita, inda yace a tun bayan da ya mika ma Kwankwaso mulki a shekarar 2011, basu taba magana ba, ko a waya, kuma sai daya suka hadu da juna, shi ma
A ranar 11 ga watan Yuni mai zuwa ne wata babban kotun Abuja zata zartas da hukunci a kan wata kara da shugaban hukumar Peace Corp na Najeriya, Mr. Dickson Akoh ya shigar inda ya ke rokon kotu ta dakatar da shari'ar da ake masa.
Shugabancin kungiyar Izalatul-Bid'a-Wa-Iqamatus-Sunnah na kasa karkashin jagorancin, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ta ziyarci ofishin gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello. Kungiyar t ziyarci gwamnan ne jiya, Litinin, a ofis
Sanata Magnus Abe, Sanata mai wakiltar jihar Ribas ta Kudu maso gabas, ya zargi shugabancin jihar da saba dukkan dokokin zabukan kamar yadda uwar jam’iyya ta gindaya na cewar duk mai sha’awar shiga zabe zai sayi fom din takara sa’
Abdulsalam na wannan kira ne bayan wata ganawar sirri day a yi da wasu ‘yan siyasa daga arewacin Najeriya a jiya, Lahadi. Ya bukaci ,yan siyasar das u saka kishin kasa a sama da bukatun su na siyasa. “Zaman lafiya yana da matukar
Siyasar Najeriya
Samu kari