Siyasar Najeriya
A ranar Talata 12 ga watan Yuni ne Justice Adebukola Banjoko ta yanke wa Sanata Joshua Dariye, tsohon gwamnan jihar Filato hukuncin shekaru 14 a gidan yari saboda almubazaranci da N1.162 biliyan a yayin da yake gwamna. Kazalika, B
Wata kungiyar 'yan Najeriya dake birnin Dallas a jihar Texas ta kasar Amurka, sun bayyana goyon bayan su kan kudirin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na neman kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Ayodele Ignatius Salami, Lauya mai kare Malumi ya roki kotun tayi watsi da karar da aka shigar kan Malumi inda ya bayyana cewa matsalar kasuwanci ne kamar yadda mutanen biyu saka rattaba hannu a kan yarjejeniya a ranar 10 ga watan
A nasa jawabin, Ribadu ya bayyana godiyarsa da goyon bayan da suke nuna masa, tare da yabo da yake sha daga jama’an gari, sa’annan yayi alkawarin tabbatar da tsaro a jihar idan har ya samu nasarar lashe zaben gwamnan jihar.
A yau Juma'a ne majalisar Jihar Bauchi a tantance kana ta amince da Audu Katagum a matsayin sabon mataimakin gwamnan Jihar. Majalisar ta amince da mataimakin gwamnan ne a zaman da tayi karkashin jagorancin kakakin majalisar Kawuwa
A jiya Alhamis 28 ga watan Yuni ne shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wasu sabbin dokoki biyu kamar yadda Sanata Ita Enang ya bayyana. A lokacin da ya ke jawabi ga manema labarai a gidan gwamnati, Enang ya ce dokokin su
Tsohon shugaban kasa Obasanjo da mataimakin sa Atiku Abubakar sun hadu yau, Laraba, a Abuja a wurin wani taro da cibiyar Gusau ta shirya a wani Otal. Tun bayan da suka bar mulki, Atiku da Obasanjo basa ga maciji balle batun cigaba
Tsohon gwamnan jihar Taraba da aka yanke wa hukuncin daurin shekaru 14, Jolly Nyame ya garzaya babban kotun tarayya da ke Gudu, Abuja inda ya nemi a bayar da belinsa duk da an zartar masa da hukunci. Ya ce yana bukatar belin ne sa
Jam'iyya mai mulki ta APC ta ce karyata labarin da ke yawo a wasu kafafen yadda labarai na cewa ta canja taken ta daga "Canji" zuwa "Cigaba" kamar yadda wasu jam'iyyun siyasa biyu su kayi ikirarin cewa APC ta yi. Jam'iyyar Social
Siyasar Najeriya
Samu kari