Kar-ta-san-kar: Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja, kalli hotuna

Kar-ta-san-kar: Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja, kalli hotuna

Tsohon shugaban kasa Obasanjo da mataimakin sa Atiku Abubakar sun hadu yau, Laraba, a Abuja a wurin wani taro da cibiyar Gusau ta shirya a wani Otal.

Tun bayan da suka bar mulki, Atiku da Obasanjo basa ga maciji balle batun cigaba da zumunci irin na mutanen da suka yi aiki tare.

DUBA WANNAN: Kalli hotuna: Kwankwaso ya ziyarci Fayose a Ekiti, ya yiwa dan takarar PDP kamfen

Wani mataimakai na musamman ga Atiku, Paul Ibe, ne ya yada hotunan da aka dauka a wurin tare da bayyana cewar Obasanjo na tare da shugaban kasar Benin, Boni Yayi, tsohon shugaban kasar jamhuriyar Nijar, Mahamane Ousmane da kuma tsohon mai bawa shugaban kasa shawara a kan harkokin tsaro, Aliyu Gusau.

Kar-ta-san-kar: Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja, kalli hotuna

Atiku da Obasanjo

Kar-ta-san-kar: Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja, kalli hotuna

Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja

Kar-ta-san-kar: Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja, kalli hotuna

Kar-ta-san-kar: Atiku da Obasanjo sun hadu a Abuja

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel