Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta tabbatar da tsohon shugaban kungiyar kwadoga na kasa, Kwamared Adams Oshiomole a matsayin sabon zababen shugaban ta na kasa. Mr Oshiomole ya yi nasarar zama sabon shugaban jam'iyyar ne cikin sauki saboda dukkan sa
Daga jaridar The Punch mun samu rahoton cewa shugaban jam'iyyar APC mai murabus, Cif John Odigie-Oyegun, ya yi bankwana da shugabannin jam'iyyar sa yayin gangamin ta da ta gudanar a yau Asabar a babban birnin kasar nan na Abuja.
Wasu daliget sunyi musayar naushi a taron kasa na jam'iyyar APC da ke gudana a Eagles Square Abuja yayin da shugaba Muhammadu Buhari ke karanto jawabinsa. Rikcin ya kaure ne bayan wasu magoya bayan gwamna Rochas Okorocha na jihar
Shugaban kasan ya bayar da umurnin mayar da su bakin aikinsu ne saboda ba'a samu gamsasun hujja na cewa sun karya dokokin aiki ba bayan gudanar da binciken. "Mayar da su bakin aikin su da akayi ya nuna cewa gwamnatin tarayya na bi
A yau ne jam'iyyar APC za ta gudanar da taron ganganminta na shekara-shekara inda ake sa ran za'a zabi sabbin shugabanin jam'iyyar domin fuskantar babban zaben 2019. Sai dai nasarar jam'iyyar ya dogara kan yadda sakamakon taron ya
Fitaccen marubucin nan na Najeriya , Farfesa Wole Soyinka ya bayyana tsohon Shugaban kasar, Cif Olusegun Obasanjo a matsayin shugaban da yafi kasancewa munafiki a duk tarihin kasar, ya kuma dau alwashin yi masa tonon silili a rana
Sai dai a wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, fadar shugaban kasar ta ce bayan majalisar sun kara farashin danyen man fetir don su kadai su amfana, sun kuma rage kudaden da aka ware
Kokarin jam'iyyar PDP shine tsayar da wani mutum takara da zai iya samun mafi rinjayen kuri'un arewacin Najeriya, yankin da shugaba Buhari ya fito. Shugaba Buhari har yanzu yana da masoya da magoya baya masu dumbin yawa a arewa sa
Sanarwar ta kuma ce Sanata Enyinnaya Abaribe Sanata na a Najeriya kuma idan har ma da gaske akwai wasu tuhume-tuhume da ake masa, abinda ya dace shine a aika masa da gayyata amma ba a kama shi ta hanyar da za'a zubar masa da mutun
Siyasar Najeriya
Samu kari