Siyasar Najeriya
Da yake Magana a wurin taron jam’iyyar, Ogodo ya bayyana cewar shugabancin APC a jihar Delta zai bawa Kachikwu da shugabncin Oshiomhole dukkan goyon bayan da suke bukata domin kawo karshen rikicin da jam’iyyar ke fama da su a jiha
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya rangadawa sabon zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wasikar taya shi murnar yin nasara a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi ranar Asabar, 14 ga watan Yuli, da ta gabata. Obasan
Sama da mutane 1,500 ne suka canja sheka daga babbar jam'iyyar adawa ta People's Democratic Party wato (PDP) suka koma jam'iyya mai ci a yanzu wato All Progressives Congress (APC) a yankin karamar hukumar Abaji...
Jam’iyyar PDP tayi watsi da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar na zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi jiya. A sakamakon na da INEC ta fitar, dan takarar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi, ya sami nasara a kan dan takara
A yau, Asabar, 14 ga watan Yuli, dubun dubatar mutanen jihar Ekiti suka fito a mazabunsu dake fadin jihar domin kada kuri’unsu a zaben gwamna. Takarar kujerar gwamnan za a iya cewa tsakanin jam’iyyu biyu ne; PDP mai mulkin jihar d
Shugaban cocin LatterRain Assembly, Fasto Tunke Bakare yace ganawar da ya yi da shugaba Muhammadu Buhari a jiya bata da wani alaka da zargin da ake yiwa Ministan Kudi na kasa, Kemi Adeosun da laifin gabatar da takkatar NYSC ta bog
A yayin da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta bayyana kammala shirye-shiryen gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti, masu nazarin siyasa sun yi tambihi a kan wasu matsaloli da kan iya saka jama'ar ta Ekiti yiwa PDP juyawa PDP baya. Jam
Gobe Asabar 14 ga watan Yuli ne za'a gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti da aka dade ana kwaraniya akansa a kafafen yadda labarai. Yan takara 35 ne zasu fafata a zaben kamar yadda Premium Times ta wallafa. Sai dai cikin 35 din,
An samu barkewar hargowa da yamutsi a zauren majalisa saboda ambaton R-APC Mambobin majalisar wakilai ta kasa 'yan jam'iyyar APC sun yi boren yayin zaman majalisa na yau, Laraba, saboda ambaton tsagin R-APC a zauren majalisar. Sai
Siyasar Najeriya
Samu kari