Siyasar Najeriya
A jiya Litinin ne Jam'iyar APC tace zata kai shugabanni da kuma mambobin sambuwar jam'iyyar Reform All Progressive Congress (R-APC). Mai bawa jam'iyar shawara akan doka Mr Babatunde Ogala ne ya sanar da hakan a Abuja a yayin...
Yayin taron nasu, jam’iyyun sun rattaba kan yarjejeniyar marawa dan takara guda baya da zai fafata da shugaba Buhari da zai yiwa jam’iyyar APC takara. Cikin jami’yyun da suka halarci taron akwai, SDP, NCP, ADC, da kuma jami’yyar
Jam’iyyar Adawa da PDP da wasu jam’iyyun Najeriya 33 su hadu a wani dakin taro dake Musa Yar Adua a Abuja domin saka hannu a kan yarjejeniyar yin aiki tare domin kwace mulki daga hannun jam’iyyar APC mai mulki. Taron ya samu halar
Shugaban kungiyar sabuwar APC na kasa, Buba Galadima ya caccaki shugabannin jam’iyya mai mulki, inda ya bayyana su a matsayin bayi dake kokarin rufe ubangidansu a waje. Ya yi Magana a jiya da daddare a shirin siyasa a yau.
A kalla sanatoci 12 da mabobin majalisar wakilai 70 ne daga jihohin arewa 7 suka dira jihar Kaduna domin nuna goyon bayansu ga tikitin takarar Buhari da Osinbajo a zaben shekarar 2019 mai zuwa. Wani daga cikin ‘yan kwamitin day a
Mambobin tsagin R-APC na jam’iyyar APC mai mulki sun kamala shirye-shiryen tsallakawa zuwa jam’iyyar adawa ta PDP nan bada dadewa ba, kamar yadda rahoton jaridar Tribune ya wallafa. Wata majiya daga cikin tsagin R-APC a majalisar
Wani rahoto da Premium Times ta wallafa a yau ya tabbatar da cewa Ministar Kudi, Kemi Adeosun ba ta halarci shirin yiwa kasa hidima (NYSC) wanda ya zama wajibi ga duk dan Najeriya da ya kammala karatun digiri kuma bai wuce shekaru
Shugaba Muhammadu Buhari yace ikirarin da wasu mutane keyi na cewa saboda shi bafulatani ne saboda haka baya damuwa da kashe-kashen da ake ikirarin makiyaya nayi a wasu sassan kasar nan tsabar rashin adalci ne a gareshi. Shugaban
An haifi Malam Adamu a ranar 20 ga watan Nuwamba, 1934 a garin Potiskum dake jihar Yobe, kuma ya rasu yana da shekaru 84 a duniya. Murtala Ramat Muhammed, tsohon shugaban kasa a mulkin soji ne ya nada Malam Adamu Ciroma a matsayin
Siyasar Najeriya
Samu kari