Siyasar Najeriya
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa kuma shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ya gana da masu neman takarar gwamnan Kwara 10 da ke jam'iyyar PDP domin cimma matsaya kan yada za'a zaben fidda gwani cikin lafiya a ranar Lahadi ma
A jawabin da sakatarenta na yada labarai, Kola Ologbondiyan, ya fitar a yau, Litinin, PDP ta ce an kamala zabe a dukkan mazabu da kananan hukumomin jihar Osun kuma an sanar da su, a saboda haka bata ga hujjar INEC na cewar za a je
Haka zalika kungiyar tace gwamnatin jahar ta watsar dasu a matsayinsu nay an siyasa masu jama’a, don haka ne suka yanke shawarar juya masa baya tare da rungumar wani dan takarar gwamnan jahar a karkashin inuwar jam’iyyar APC.
Kaakaki Yekini ya fitar da wannan sanarwar ne a ranar Lahadi, 23 ga watan Satumba, inda yace uwar jam’iyyar ta yanke wannan shawarar ne don baiwa sauran yayan jam’iyyar APC damar karbar katinsu na zaba yayan jam’iyya a mazabunsu.
PDP ta kafe kan cewar dan takararta, Sanata Ademola Adeleke, ya lashe zaben bayan samun kuri’u mafi rinjaye a saboda haka ya zama wajibi hukumar INEC ta bayyana shi a matsayin wanda ya she zaben bisa dogaro da kwandin tsarin tsari
Tuni dai masana doka suka kammala bayyana hujjojin a kan cewar ba zai yiwu INEC ta bayyana dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben ba saboda adadin kuri'un da suka lalace a zaben sun fi adadin kuri'u 300 da suka bashi rinj
Tun kafin Kolawolen ya shiga hannu, dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar PDP, Mista Dele Adeleke, ya yi korafin cewar sakamakon da aka gabatar a cibiyar tattara sakamako ya sha banban da wanda aka lika a karamar hukumar Ayedaade
A jiya Asabar ne, 22 ga watan Satumba 2018, al'ummar jihar Osun suka gudanar da zaben gwamna da zai shugabancin jihar a shekaru 4 masu zuwa. Da misalin karfe 3:35 na safiyar yau, Lahadi ne hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon
Jami’in tattara sakamakon zaben ya bayyana cewar daga cikin ma’aikatan da suka gudanar da zaben gwamnan jihar Osun a jiya, Asabar, ya tsere da sakamako da kayan aikin zabe. A yayin da ake dakon sakamako daga babban birnin jihar Os
Siyasar Najeriya
Samu kari