Siyasar Najeriya
A jiya, Alhamis ne sanata mai wakiltan yankin Nasarawa ta Yamma, Sanata Abdullahi Adamu ya ce ko kadan kwamitin bincike da gwamnan Nasarawa, Umaru Tanko Al-Makura ya kafa bata bashi tsoro ko kadan. Vanguard ta ruwaito cewa Sanata
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, wata gidauniya a kasar nan ta bayyana mafi cancantar jagoranci cikin dukkanin manema takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar adawa ta PDP.
A sanarwar da ya fitar ta bakin mai magana da yawunsa, Malam Olawale Rasheed a yau Juma'a, dan takarar gwamnan na PDP ya ce yana nan daram bai janye ba kuma za'a fafata da shi a zaben da za'a gudanar gobe Asabar. Sanarwan ta ce, "
A yayin da a ranar Alhamis din da ta gabata ne jam'iyyar APC ta tantance manema takarar kujerun gwamnoni na jihohin kasar nan a shelkwatar dake garin Abuja, NAIJ.com ta kawo muku jerin goma dake neman tazarce na kujerun.
A yau, Alhamis ne Ciyaman din jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya kafa wata kwamitin mai dauke da jiga-jigan jam'iyya wanda za su tatance 'yan takarar jam'iyyar a matsayin tarayya. A halin yanzu akwai 'yan takarar
A cewar Kalu: "Na zo garin Minna ne domin yiwa Buhari yakin zabe bayan na ga yadda 'yan takarar PDP ke tururuwar zuwa wurin IBB domin neman goyon bayansa. "Na zo domin mu yi magana da shi ta fuskantar juna da kuma bashi hujjojin
A ranar Larabar da ta gabata ne daya daga cikin manema takarar kujerar shugaban kasa a karshin jam'iyyar adawa ta PDP, Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa ya na hankoron kujerar ne ba da wata manufa ta karan kansa ba.
A yayin da babban zabe na 2019 ke ci gaba da karatowa, jiga-jigan majalisar dokoki ta tarayya karkashin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa, sun bayyana goyon bayansu karara na watsi da 'yar tinke yayin zaben fidda gwani.
Rikicin da ke tsakanin gwamnan Nasarawa, Tanko Al-Makura, da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Adamu, ta dauki sabon salo bayan gwamna mai ci ya kafa kwamitin binciken yadda tsohon gwamnan ya gudanar da wasu aiyuka lokacin yana mulk
Siyasar Najeriya
Samu kari