Siyasar Najeriya
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, kimanin mambobi 5000 'yan kungiyar nan ta Kwankwasiyya suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa APC a jihar Kebbi dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya, karkashin mai sharia Jastis B. O. Quadri, da ke Abuja ta amince da gaggauta fara sauraron karar da aka shigar da gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow, bisa zarginsa da yin amfani da takardun
Shuguba Muhamadu Buhari ya koma gida babban birnin tarayya Abuja bayan ziyarar da ya kai jihar Kaduna a safiyar yau. Shugaban kasan ya kai ziyarar ne saboda ganawa da Sarakuna da shugabanin addinai da ke jihar kan barkewan rikice-
Sanata Bukar Abba Ibrahim ya fahimci kuskuren sa kan furuci da hasashensa na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da jam'iyyarsa ta APC ba za su yi nasara ba a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan yayin babban zabe na 2019.
A yan kwanakin nan ne batun takardar shaidar kammala karatun sakandari na shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sake tasowa, kuma ya taso tare da gagarumin kuwa daya tarnake farfajiyar siyasar Najeriya a yanzu haka.
Jam'iyyar adawa ta PDP reshen Jihar Legas ta sake yin kira da mambobin jam'iyyar APC da ke jihar su taho su hada karfi da karfe tare da PDP domin su ceto jihar daga hannun wani mutum daya da ke juya jihar. PDP ta bukaci 'yan APC s
Fadar shugabann kasa ta bayyana cewa rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da takardun makarantar shugaban kasa Muhammadu Buhari sun bace bat! Kamar yadda kaakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana, inji rahoton LEGIT.com
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito Sanatan na cewa El-Rufai na yakarsa ne domin ya gaje kujerar Sanatan da yake kai, idan ya kammala wa’adin mulkinsa kamar yadda yawancin gwamnonon Najeriya suke yi, inda suka mayar da majalisar dattawa
Mustapha Atiku Abubakar, da ga Atiku Abubakar, ne ya sanar da hakan a jiya juma'a, a shafinsa na Tuwita. Mustapha ya bayyana yadda ya kasance cikin irin taron duk shekara da Atiku ke shiryawa iyalinsa tun yana da shekaru 12 da ha
Siyasar Najeriya
Samu kari