Siyasar Najeriya
Wannan doka wani bangare ce na dokar yiwa tsarin zabe kwaskwarima da shugaba Buhari ya ki sahalewa majalisar bayan ta gabatar da kudirin har sau uku. Wannan shine karo na hudu da majalisar ta dattijai ta sake aikewa da Buhari kudi
Ganduje ya kuma yi amfani da damar domin bayyana wasu nasarori da gwamnatinsa ta samu a cikin shekaru uku da suka wuce: "Mun samu gagarumin nasara wajen kaddamar da shirye-shiryen mu na cigaba domin tabbatar da cewa mutanen Kano s
Ojogbane ya yi ikirarin cewar Abdulsalam ya ki amsa gayyatar kotun hakan ya sa ya roki kotun da daga cigaba da sauraron karar domin ya samu ikon gabatar da sauran wadanda ake tuhumar. A cewarsa, Abdulsalam da wani Michael Edosa su
Ya ce shugabanin jam'iyyar, da dan takarar gwamnan da kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar sun zabi Tela ne saboda biyaya da sadaukar da kai da yayi domin ganin jam'iyyar PDP ta cigaba a jihar. Zainabari ya ce da farko Sanatan ya y
Wata sabuwar rikici ta kunno kai a jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe wadda ka iya raba kawunnan 'yan jam'iyyar saboda canja sakamakon zaben fidda gwani da a kayi a mazabar Billiri ta Gabas da ke Jihar. Rikicin ya janyo gwamna jihar
Mohammed, yayin gabatar da wata lakca a gidan Chatham da ke kasar Ingila, ya bayyana cewar gwamnatinsu ta cika dukkan alkawuran da ta dauka kafin zaben shekarar 2015. Sai dai a jawabin da APCO ta fitar, ta bayyana cewar tun bayan
Shima a nasa jawabin, mai gaya mai aiki, Omoyele Sowore ya tabbatar da cancantar Ahmad Rufai, musamman yadda yake kwararren likita wanda zai iya kawo sauyi mai ma’ana a harkar kiwon lafiya a gwamnatinsu idan ya kai labari.
'Yan takarar sun byyana cewar tsagwaron rashin adalcin da aka nuna ma su a APC ne ya tunzura su ka bar jam'iyyar. Da yake magana da manema labarai jim kadan bayan kammala wani taro a gidansa, kakakin fusatattun 'yan takarar, Sanat
“Haka ma yanzu, Buhari lalata kasar yake yi, don haka Obasanjo ya janye goyon bayan da ya bashi a baya, don haka duk lokacin da Obasanjo ya yanke shawara, ya zama wajibi a garemu mu bi shi don mu ceto kasar daga turbar tabarbarewa
Siyasar Najeriya
Samu kari