Siyasar Najeriya
Legit.com ta ruwaito dan majalisa Ibrahim Hassan yana wakiltar mazabar Jos da Arewa ne a majalisar dokokin jahar, kuma yana shan tuhuma a gaban kotun ne daga abokin hamayyarsa da suka yi takara tare a zaben fidda gwani na jam’iyya
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya karyata zargin ganawar sirri da aka ce ya yi da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo saboda wani hoto da ake yadawa a kafafen sada zumunta. A cikin hoton za a iya ganin mataimakin s
Mun samu cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nemi magoya bayansa kan fatattakar shugaban kasa Muhammadu Buhari da dukkanin makarrabansa na gwamnatin tarayya daga kujerar shugabancin kasar nan.
Daga cikin alkawuran da Atiku ya dauka akwai batun inganta tattalin arzikin kasa da zai kai ga tsamo 'yan Najeriya miliyan 50 daga kangin matsin tattalin arziki cikin shekaru biyu kacal. Atiku ya bayyana cewar ya samu kwarewa a ba
Kungiyar shawarari ta Arewa watau Arewa Consultative Forum da kuma kungiyar Dattawan Arewa ta Northern Elders' Forum, a jiya Laraba sun sake jaddada matsayarsu ta rashin da nasanin nuna adawa ga tsohon shugaban kasa, Jonathan.
'Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar tare da shugaban jam'iyya, Uche Secondus da kuma zababbun gwamnoni na jam'iyyar, sun gana da juna a garin Abuja domin daura damarar babban zabe na 2019.
Ya bayyana damuwarsa kan yadda Najeriya ke kashe kudade amma ba a samun wani riba da ke fitowa sakamakon saka jarin. Ya cigaba da cewa zai samar da ayyuka miliyan 4 a duk shekara ta hanyar samar da yanayi mai kyau da zai janyo han
Jonathan kuma ya yi magana a kan abubuwan da suka rika kaiwa da komowa a yayin da akayi garkuwa da 'yan mata sama da 200 a garin Chibok da ke jihar Borno. Tsohon shugaban kasar ya bayyana cewar gwamnatin jihar Borno na wancan loka
Ana kuma zargin cewa tsohon gwamnan ya karkatar da kudade daga cibiyar cigaban jihohin da ke samar da man fetur wanda gwamnatin tarayya ta kafa domin gudanar da ayyukan more rayuwa ga al'ummar jihohin da ake hakar man fetur. Orji
Siyasar Najeriya
Samu kari