Siyasar Najeriya
A jiya Litinin wani sabon dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Trust PT, ya sha alwashin lallasa shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a yayin babban zabe na 2019.
A fanin noma kuma, gwamnan ya ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ta kawo ya janyo hankalin masu saka hannun jari zuwa jihar daga gida Najeriya da ma kasashen waje. "A halin yanzu, Dangote yana gina kamfanin sarrafa shinkafa a Kaugama
Legit.ng ta gano cewa Tahir Shehu wanda shine Ciyaman din jam'iyyar PDP a jihar Adamawa shine aka zaba a matsayin jagoran IPAC na jihar. An ruwaito cewar an fafata a wajen zaben amma daga karshe Ciyaman din na PDP ya samu kuri'u 2
Majiyar Legit.ng Hausa ta gano cewar wadanda suka shigar da karar zuna zargin Ciyaman din jam'iyyar na jihar, Damishi Sango da yin magudi wajen zaben tare da cewar tsohon Ministan Wasannin bai tuntubi masu ruwa da tsaki na karamar
Buhari ya bayyana hake ne a wani taron kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu daya gudana a fadar shugaban kasa kuma ya samu halartar gwamnoni goma sha daya, Sanatoci, manyan jami’an gwamnati da jiga jigan yan siyasa.
A jihar Katsina, Abubakar Kusada na jam'iyyar APC ne ya lashe zaben maye na mazabar Kankia/Kusada/Ingawa. Kusada ya samu kuri'u 48,518, fiye da na dan takarar da ke biye ma sa, Abdulssamad Yusuf na jam'iyyar PDP. Da yake sanar da
Dan takarar na APC, Yusuf Nuhu, ya samu kuri'u 22,317 yayin da Shehu Buba na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 18,235. Nuhu ya samu nasara a mazabu 11, yayin da Buba ya lashe mazabu 3 kacal. Da yake sanar da sakamakon zaben, Farfesa
A daren jiya, Asabar, ne hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta yi nasarar lashe zaben maye gurbi na kujerar majalisar wakilai ta mazabar Ekiti/Irepodun/Isin/Oke-Ero. Da ya ke sanar da sa
A yau ne hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ke gudanar da zaben maye gurbi wasu kujeru daban-daban a jihohin Bauchi, Katsina, Kwara da Kuros Riba. Rahotanni sun bayyana cewar ma su zabe a jihar Kwara sun fito kwan su da kwarkwata
Siyasar Najeriya
Samu kari