Siyasar Najeriya
Babangida Aliyu, tsohon gwamnan jihar Neja, ya ce dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ne zai lashe zaben shekarar 2019 idan babu magudi. Aliyu ya fadi haka ne yayin tattaunawa da manema labarai
Rahotanni sun bayyana cewar mutane 4 sun mutu ciki mako guda a yayin da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kaddamar da yakin neman zabensa a kananan hukumomin Bichi da Rank. Gwamna Ganduje ne dan takarar jam'iyy
Ko shakka ba bu a makon da ya gabata aka gudanar da muhawara a tsakanin wasu 'yan takara biyar da ke hankoron kujerar mataimakin shugaban kasa a zaben 2019, inda suka baje dalilai da kudirori na salon gudanar da shugabanci.
Kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Honarabul Yakubu Dogara ya ce duk abinda aka damka a hannun dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar baya taba lalacewa. The Cable ta ruwaito cewa Dogara ya yi wannan fu
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Ahmed Adamu Mua'au ya ziyarci garin Bauchi bayan ya shafe shekaru uku bai ziyarci jihar ba. Mu'azu ya shigo Najeriya a ranar Laraba domin hallartar auren diyarsa wanda aka gudanar ranar Asabar a garin
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, sanata Shehu Sani, ya yi jinjina ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa fadin gaskiyar halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yayin da ake daf da gudanar da zabuk
A shekarar 2015 ne shugaba Buhari ya samu nasarar kayar da gwamnatin PDP karkashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Gabanin zaben shekarar 2015, Buhari ya yi yakin neman zabe ne da muhimman abubuwa 3; tsaro, yaki da cin han
Fitattun jarumai a fanni daban-daban da manyan 'yan kasuwa da 'yan siyasa sun halarci taron kamfen din shugaba Buhari mai taken 'Together Nigeria' da ya kaddamar ranar Laraba. Wata kungiyar magoya shugaba Buhari (Buhari support
Mun samu rahoton cewa, jam'iyyar SDP Social Democratic Party, ta sauya abokin takarar kujerar shugaban kasa na zaben 2019, Dakta Muhammad Junaida, inda ta dauko Mista Shehu Musa Gaban, wanda ya kasance sakataren jam'iyyar na kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari