Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Fitattun jarumai a fanni daban-daban da manyan 'yan kasuwa da 'yan siyasa sun halarci taron kamfen din shugaba Buhari mai taken 'Together Nigeria' da ya kaddamar ranar Laraba.

Wata kungiyar magoya shugaba Buhari (Buhari support organisation) ce ta shirya taron a dakin taron shugaban kasa dake Villa a Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai Aisha Buhari, uwargidan shugaba Buhari; Dolapo Osinbajo, uwargidan mataimakin shugaban kasa; Gwamna Ibikunle Amosun na jihar Ogun; gwamna Tanko Almakura na jihar Nasarawa; Alhaji MB Shehu da ragowar manyan jami'an gwamnati.

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna
Source: Twitter

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari

Ragowar jama'ar da suka halarci taron sun hada da Dakta Mahmoud Abubakar, shugaban kungiyar BSO ta magoya bayan Buhari; ministan albarkatun ruwa, takwaransa na wasanni da harkokin matasa da wasu da dama.

DUBA WANNAN: Harin Boko Haram: An tabbatar da mutuwar Kaftin Kabiru Hamza

Daga cikin manyan fitattun jaruman fim, mawaka, 'yan wasannin motsa jiki da suka halarci taron akwai Desmond Elliott, Kwam 1 Joke Silva, Jide Kosoko, Peter Rufai, Idowu Philips, Oga Bello, Yemi Solade, Wole Arole, da Fathia Williams.

Ragowar sun hada da Olu Maintain, Alex Ekubo, IK Ogbonna, Funke Adesiyan, Iyabo Ojo, Mercy Aigbe, Iyanya, Ice Prince, Korede Bello, da sauransu.

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Taron kamfen din Buhari
Source: Twitter

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Taron kamfen din Buhari, hotuna
Source: Twitter

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Taron kamfen din Buhari
Source: Twitter

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari
Source: Twitter

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari
Source: Twitter

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari, hotuna

Jaruman fim, mawaka, gwamnoni da fitattun 'yan Najeriya sun halarci taron kamfen din Buhari
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel