Siyasar Najeriya
Shugaban kwamitin bawa shugaban kasa shawara a kan yaki da cin hanci (PACAC), Farfesa Itse Sagay, ya bayyana cewar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, zai iya wakiltar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a wurin muhawara
Kakakin majalisar jihar Yobe, Adamu Dala-Dogo ya yi murabus daga mukaminsa. Mr Dala ya aike da wasikar murabus dinsa ga majalisar inda mataimakin majalisa, Ibrahim Kurmi ya karanto a zauren majalisar. Ya yiwa takwarorinsa godiya b
A yau Talata, 12 ga watan Dasumba na 2018, Mai martaba Sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mallam Muhammadu Sanusi na biyu, ya yi kira tare da kalubalantar Mata dangane da zaben kasa na 2019.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Barristewr Ali Sa'ad Birnin Kudu da wasu 'yan takarar gwamna guda uku sun fice daga jam'iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da Social Democratic Party (SDP) sun koma jam'iyyar APC. Daily Trust ta ruwa
A jiya, Litinin, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa wasu kwamitoci da zasu samar da hanyoyin da za a magance matsalar karuwar tu'ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa da ma ragowar 'yan Najeriya. Yayin kafa kwamitocin
Legit.com ta ruwaito a yayin da wasu gungun jarumai daga masana’antar Kannywood suka bayyana goyon bayansu ga shugaban kasa Muhammadu Buhari musamman a yayin da ake tinkarar zaben 2019, wasu daga cikinsu sun bayyana mubaya’arsu ga
Sanarwar sauya shekar Murtala yana cikin wata wasika ne da kakakin majalisa, Yakubu Dogara ya karanto a zauren majalisar a lokacin da aka fara zaman majalisar na yau Talata kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A cikin wasikar, Murt
A wani taro da gwamna Ganduje da sauran shugabanin APC suka hallarta a ranar Litinin a Kano, tsohon kwamishinan ya zargi Mr Kwankwaso da kama karya, da jiji da kai tare da wofintar da nasarorin da Kwankwasiyya da samu a jihar Kano
Shugaban kasar ya yi wannan furucin ne a jawabinsa na bude taron bayar da horo kan rashawa na manyan jami'ai da shugabanin hukumomin yaki da rashawa da ke kungiyar tarayya Afirka da aka gudanar a fadar Aso Villa da ke Abuja. Shuga
Siyasar Najeriya
Samu kari