Siyasar Najeriya
Jagoran kungiyar makiyaya na Miyetti Allah Cattle Breeders Association reshen jihar Benue, Garu Gololo ya soki dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP inda ya ce Atiku Abubakar zai raba kan 'yan kasa muddin aka zabi shi shug
Ministan Noma da Raya Karkara, Cif Audu Ogbeh ya ce a halin yanzu Najeriya tana cikin kasashen da ke kan gaba wajen noman citta da doya kuma Najeriya ce ta ke ta citta mafi inganci da kyau a kasuwanin duniya. Ogbeh ya yi wannan ja
Bayan daukan lokaci tana tuntuba da mahawara, babbar kungiyar 'yan kabilar Yoruba ta kasa, Afenifere, ta zabi shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar da zata goyawa baya a zaben shekarar 2019. Kungiyar ta nesanta kan
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce 'yan siyasar Najeriya ba su iya demokradiyya ba. Yakubu ya yi wannan furucin ne a wurin taron masu sarautun gargajiya na Arewa karo na 5 da aka gudanar a yau
Takarar gwamnan jihar Adamawa, Mohammed Jibrilla Bindow, ta samu karin karfi bayan tsofin gwamnonin jihar biyu sun canja sheka daga PDP zuwa APC. Tsofin gwamnonin biyu; Boni Haruna da James Ngalari, da suka mulki jihar a karkashin
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bayyana jimaminsa a kan kisar gillar da aka yiwa tsohon babban hafson tsaro na Najeriya, Alex Badeh a jiya inda ya ce mutuwarsa babban rashi ne da Najeriya. Rahotanni sun ce an kashe
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya gaza gaza alkawurran da ya yiwa 'yan Najeriya gabanin hawarsa kan mulki. Atiku ya yi wannan furucin ne a ran
Hakan na kunshe ne cikin wani jawabi da Austin Oniyokor, mai taimakawa Sanata Buruji a bangaren yada labarai, ya raba ga manema labarai. Adebutu, dan takarar da uwar jam'iyyar PDP ke goyon baya, na kalubalantar zaben fitar da 'yan
A yau, Talata, ne wata kotun daukaka kara dake zamanta a Ibadan, jihar Oyo, ta kwace takarar gwamnan jihar Ogun daga hannun Sanata Buruji Kashamu tare da rushe dukkan 'yan takarar da tsagin shugabancin jam'iyyar karkashin jagoranc
Siyasar Najeriya
Samu kari