Siyasar Najeriya
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu cewa, a yau Juma'a, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osoba, a fadar sa ta Villa da ke babban birnin kasar nan na tarayya.
Sarkin Ode-Aye a jihar Ondo, William Akinlade ya yabawa mahukuntar kamfanin samar da wutan lantarki na Benin (BEDC) saboda dawowa garin da wutan lantarki. Mutanen garin sun kwashe tsawon shekaru 10 ba su da wuta saboda bashi da hu
Kungiyar Musulmai ta daliban Najeriya watau Muslim Student Society of Nigeria, MSSN, ta gindaya wani babban sharadi na ko a yi ko a fasa ga dukkanin 'yan takarar kujerar gwamna ta jihar Legas yayin babban zabe na shekarar badi.
Kungiyar yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari ta ce idan da Najeriya na kan tsarin gaskiya da tuni dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party Atiku Abubakar yana cikin kurkuku. Mai magana da yawun kungiyar ta yakin neman
Bisa dukkan alamu dai tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugabancin kasa a karkashin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party, Atiku Abubakar ba zai ziyarci Amurka a cikin 'yan kwanakin nan ba. An dade a
A yayin da guguwar siyasa ta mamaye duk wani kwararo da sako na kasa sakamakon ci gaba da katowar babban zaben kasa na 2019, yau jaridar Legit.ng ta kawo muku wasu ababe da ya kamata shugaba Buhari ya aiwatar domin cimma nasara.
A cigaba da yakin neman zabe shekarar 2019 da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ke yi gida-gida, ya ziyarci Alhaji Musa Dogonkadai, sarkin kabilar Hausawa mazauna Agege a garin Legas. Yayin ziyarar ta Osinbajo, kabi
Titi Abubakar, uwargidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ta bayyana rashin jin dadin ta a kan halin da al'ummar Najeriya ke ciki a halin yanzu musamman mutanen yankin Arewa. A yayin da uwargidan shugaban kasa, Aisha
Gwamnatin Akwa Ibom ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai samu damar yin amfani da filin wasa na kasa da kasa dake Uyo, babban birnin jihar, domin kaddamar da yakin neman zabensa ranar Juma'a ba. A ranar Juma'a ne shugaba Bu
Siyasar Najeriya
Samu kari