Siyasar Najeriya
A jiya, Alhamis ne majalisar jihar Zamfara ta dakatar da mambobinta hudu da ke zarginsu da goyon bayan bangaren jam'iyyar ta APC mai suna G-8 da ke karkashin jagorancin mataimakin gwamna Ibrahim Wakkala da Sanata Kabiru Marafa da
Majalisar wakilai na Amurka ta amince da bukatar daya daga cikin mambobinta mace musulma, Ilhan Omar na neman izinin saka hijabi yayin da zata kada kuri'a ko gabatar da jawabi a zauren majalisar. Daily Mail ta ruwaito cewa kakakin
Legit.com ta ruwaito wannan kame na Jarfa bata rasa nasaba da wani bidiyo daya fitar a watan Disambar data gabata, inda a cikinsa aka jiyoshi yana cuccusa ma mataimakin gwamnan jahar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna manya manyan zagi, ha
A yayin bikin kaddamar da motocin daya gudana a ofishin yakin neman zaben Nuhu Ribadu dake garin Yola, Ribadu ya bayyana cewa za’ayi amfani da motocin ne wajen tattara kawunan jama’an jahar Adamawa don su zabi Buhari.
Kakakin majalisar na jihar Kano, Kabiru Alhassan Rurun ne ya bayyanawa manema labarai hakan a ranar Litinin, jim kadan bayan kwamitin majalisar ta gama tattaunawa kan wasu muhimman abubuwa. Rurum ya ce majalisar ta dakatar da shug
Tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, ya bayyana yadda ya tsinci kansa a jam'iyyar APC bayan ya yi wata hira da shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tsohon gwamnan ya bayyana cewar yayin hirar ta su, shugaba Buhari ya yi alkawari
Kungiyar gwamnoni Najeriya (NGF) ta ce gwamnonin kasar nan na son biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi amma halin tsananin da tattalin arzikin kasa da jihohi ke ciki ne ke dakatar da su. Abdulrazaque Bello Barkindo, shug
A cigaba da zazzafar adawa dake tsakaninsu, ministan yada labarai na kasa, Lai Mohammed, ya karyata ikirarin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a kan cewar ya bayar da gudunmawa miliyan N5m ga wadanda suka yi asara yayin
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya gargadi 'yan kabilar Igbo suyi takatsantsan da alkawurran da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ke musu gabanin babban zaben 2019. Obasanjo ya yi wannan gargadin ne a ranar Asa
Siyasar Najeriya
Samu kari