Siyasar Najeriya
A jiya ne tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, ya bayyana yadda a karo hudu ya tsallake yunkurin kashe shi saboda dagewar sa a kan a yiwa jama'ar jihar sa da ma Najeriya adalci. Tsohon gwamnan ya ce an fara yunkurin kasheh
'Yan majalisun dokokin biyu a jihar Jigawa sun fice daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki sun koma Social Democratic Party (SDP). Daily Nigerian ta ruwaito cewa kakakin majalisar jihar, Isah Gwaram ne ya sanar d
Kamar yadda mai magana da yawun NNPC, Mr Ndu Ughamadu ya sanar da ranar Alhamis, ya ce sashin kula da sayar da danyen man fetur (COMD) ne ke jagorancin shirin na dakatar da fitar da propane da butane zuwa kasashen waje.
Daga karshe dai gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinoni guda hudu bayan cika duk wata sharudda da kundin tsarin mulki ya gindaya, musamman ma tantancewar majalisar dokokin jahar.
Walter Onnoghen, alkalin alkalai na kasa, ya bukaci alkalan kasar nan da su kasance cikin shiri a kan korafe-korafen da zasu biyo bayan zabukan shekarar nan da za a yi a cikin watan Fabrairu. Onnoghen na wannan kalamai ne a jiya
Sakataren jam'iyyar PDP reshen jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Sakaba ya fice daga PDP ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tare da dimbin magoya bayansa. Sakaba, wanda gwamnan jihar Atiku Bagudu ya tarba ya sanar da fi
Legit.com ta ruwaito an shirya wannan taro ne a babban birnin tarayya Abuja, kuma ya samu halartar masana da ma’abota shafukan sada zumunta daga ciki da wajen kasar nan, daga cikinsu har da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Os
Sati biyu bayan 'yan takarar gwamnan a jam'iyyun PDP, Umaru Fintiri, da SDP, Emmanuel Bello, sun kaddamar da yakin neman zabensu, gwamna Jibrilla Bindow na jihar Adamawa ya kaddamar da nasa kamfen din a jiya, Litinin.Yakin neman
A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar zabe ta kasa watau INEC, ta gabatar da jimilla ta adadin al'ummar kasar nan da suka shirya babban zabe na 2019. Hukumar ta ce 'yan Najeriya 84m ke da rajista ta cancantar kada kuri'u.
Siyasar Najeriya
Samu kari