Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai canja gwamnan babban bankin kasa (CBN), Gowin Emefiele, sannan ya fito da kudi domin bunkasa kasuwaci idan ya ci zaben da za a yi a wata mai zuw
Ni a ra’ayina, b azan yarda na zabi Inayamurin da ya kashe Sardauna ba, ya kashe Abubakar Tafawa Balewa ba, kuma suka kawo mana yakin basasa a kasarmu mai albarka ba, amma zan zabi wanda ya dawo mana da kudin da wasu barayin kasar
An yi asarar rayuka da dukiyoyi a yayin wannan rikici daya barke tsakanin magoya bayan Saraki da abokan hamayyarsa, wannan takaddama yasa gwamnatin jahar ta saka dokar ta baci akan duk wani gangamin siyasa a fadin jahar.
Legit.ng ta ruwaito Sharada ne hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari akan al’amuran watsa labaru na rediyo, kuma ya tsaya takara ne a karkashin inuwar jam’iyyar APC ta baba Buhari, sai dai ya buga da Alhaji Mukhtar Yakasai tsohon
Kimanin wata daya da ya wuce, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) ta sanar da cewa ta tsaftace sunayen masu kada kuri'a ta hanyar cire sunayen kananan yara da ba su kai shekarun zabe ba domin tabbatar da anyi tsaftatacen zabe mai
A kan batun zabe kuma, kun ji tsohon Sufeta Janar ya ce an kammala shiri domin gudanar da sahihiyar zabe a dukkan sassan Najeriya. Zamu dora daga inda ya tsaya domin tsara yadda za a gudanar da zabe cikin zaman lafiya da lumana a
A yayin da zaben shugaban kasa da na gwamnoni ke kara matsowa, shugaban darikar siyasa ta Kwankwasiyya a jihar Katsina, Alhaji Inusa Dankama, ya jagoranci mambobi 200 canja sheka daga PDP zuwa APC. Kazalika, masu canja shekar sun
Babban malamin addinin musulunci kuma jigo a kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Waikamatus Sunnah, (JIBWIS) Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun ya ce dan takarar shugabancin kasa na PDP Atiku Abubakar zai jefawa kuri'a a zaben 2019. A k
A yau, Litinin, ne wata kotun gwamnatin tarayya ta saurari shaidar Nasir Ingawa, tsohon hadimin tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, a kan tuhumar cin hanci da ake yi masa. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC)
Siyasar Najeriya
Samu kari