Siyasar Najeriya
A yau Alhamis 7 a watan Fabrairu ne jirgin yakin neman zaben dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar APC kuma shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta isa jihar Adamawa. Shugaba Buhari ya samu tarba na girma inda al'
A sakamakon wani bincike da manema labarai na jaridar The Nation suka gudanar ya bayyana yadda al'ummar jihohin kasar nan za su jefa kuri'un su yayin babban zaben kujerar shugaban kasa da za a gudanar a ranar 16 ga watan Fabrairu.
A ranar Asabar, 16 ga watan Feburairu ne hukumar zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zaben shugaban kasa da nay an majalisun wakilai da na dattawa, sai kuma a ranar 2 ga watan Maris a gudanar da zaben gwamnoni da nay an majalisu
Mun samu cewa, a jiya Talata, 5 ga watan Fabrairu, jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin kasar nan ta cika ta batse yayin gudanar da taron yakin neman zabe na dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.
A yau, Talata, ne aka shirya yakin neman sake zaben Badaru a matsayin gwamna jihar Jigawa a karo na biyu a kananan hukumomin Gagarawa da Kazaure. A ranar 21 ga watan Janairu ne gwamna Badaru ya kaddamar da yakin neman zaben sa
Rundunar ta ce ba za ta ragawa duk wanda aka samu yana saba dokar hana amfani da wadandan abubuwan a motoccin da ba na gwamnati ba. A cikin wata sanarwa da Kakakin rundunar 'yan sanda SP Orlando Ikeokwu ya fitar a jiya, rundunar t
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a yayin ziyarar, Clinton zai yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda ke neman zarcewa a karkashin inuwar jam’iyyar APC, sa’annan zai goga gemu da gemu da babban abokin hamayyan Buhari,
A yau Litinin 4 ga watan Fabrairu, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya girgiza magoya bayan sa yayin taron yakin neman zabe da ya gudanar cikin birnin Gusau na jihar Zamfara.
Tsofin janar a rundunar soji ta sama, kasa, da ruwa sun bayyana goyon bayan su ga takarar shugaba Buhari domin sake zama shugaban kasar Najeriya a karo na biyu. A yau, Litinin, ne tsofin janar din sojin su ka shaida wa duniya goyo
Siyasar Najeriya
Samu kari