Hotunan yadda kaddamar da yakin neman zaben Buhari ta kasance a Adamawa

Hotunan yadda kaddamar da yakin neman zaben Buhari ta kasance a Adamawa

A yau Alhamis 7 a watan Fabrairu ne jirgin yakin neman zaben dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar APC kuma shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta isa jihar Adamawa.

Shugaba Buhari ya samu tarba na girma inda al'ummar jihar Adamawa suka cika filin Ribadu Square makil domin nuna goyon bayansu da kauna a gareshi.

A jawabinsa, Shugaba Buhari ya yi alkawarin cigaba da samar da romon demokradiyya ga al'ummar jihar da ma sauran Najeriya muddin aka zabe shi ya zarce karo na biyu.

Ga hotunan a kasa:

Kamfen: Hotunan yadda al'ummar Adamawa suka fito tarbar Buhari

Ribadu Square ta cika makil da mutane da suka hallarci kaddamar da yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Kamfen: Taron Atiku a jihar Borno ya bayar da mamaki, hotuna

Kamfen: Hotunan yadda al'ummar Adamawa suka fito tarbar Buhari

Yadda al'ummar jihar Adamawa su kayi tururuwa zuwa filin taron kaddamar da yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari
Source: Twitter

Kamfen: Hotunan yadda al'ummar Adamawa suka fito tarbar Buhari

Mutane suna ta jinjina da murna yayin da Shugaba Muhammadu Buhari da tawagarsa ke shigowa filin wasanni na Ribadu Square a Adamawa
Source: Twitter

Kamfen: Hotunan yadda al'ummar Adamawa suka fito tarbar Buhari

Magoya bayan jam'iyyar APC na jihar Adamawa yayin da suke sauraron jawabin Shugaba Muhammadu Buhari
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel