Siyasar Najeriya
A jiya Juma'a 1 ga watan Fabrairu, tsohon gwamnan jihar Kano kuma wakilin shiyyar Kano ta Tsakiya a majalisar dattawa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya wakilci tsohon mataimakin shugaban kasa a wani taro da aka gudanar cikin Abuja.
Ana sa ran Shugaba Muhammadu Buhari da sauran shugabanin jam'iyyar za su yiwa Bala Tinka wankan tsarki na shiga APC a wurin kamfen din da za a gudanar a garin Gombe a yau Asabar. An nada shi Direkta Janar na kamfen din jam'iyyar P
Babban birni na Asaba da ke jihar Delta, a yau Alhamis ya tumbatsa da al'umma yayin da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya hallara domin taron sa na neman zabe.
A yau Alhamis, wasu 'yan kasuwa da dama a jihar Kano sun kulle shagunansu saboda isowar Shugaba Muhammadu Buhari jihar inda zai kaddamar da yakin neman zarcewarsa a kan mulki. Wasu daga cikin 'yan kasuwan da su kayi magana da kamf
A yanzu haka rundunar Yansandan Najeriya na farautar fitacciyar jarumar fina finan Kannywood, Ummi Zee Zee sakamakon kararta da shahararren jarumin Kannywood Zaharaddeen Sani ya shigar da ita saboda tuhumarta da yake da bata masa
Ya kara da cewa doka ya bayyana karara cewa dakatar da Mr Onnoghen ya sabawa tanadin da kundin tsarin dokar kasa ta tanada. Ba ayi biyaya ga doka ba wurin tsige Alkalin Alkalai saboda sashi na 292 na kundin tsarin mulkin Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kwarewar sa gami da yalwar ilimi akan harkoki siyasa da kuma kasuwanci ya sanya ya ke takarar kujerar shugaban kasar Najeriya domin fidda ita zuwa tudun tsira.
Mai magana da yawun jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, reshen jihar Kebbi, Mallam Ibrahim Omie ya ce babu wanda ya samu wani mummunan rauni sakamakon rushewar dandali da ya faru a wurin kamfen kwanakin baya a jihar.
An gurfanar da mutane biyar a gaban kotun Majistare da ke jihar Kano inda ake zarginsu da lalata fostoci da allunan zabe na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) da ke mulki a jihar. An zarginsu da aikata laifin hadin baki, shi
Siyasar Najeriya
Samu kari