Siyasar Najeriya
Da wannan ne Zangon ya garzaya da kansa ba sako ba zuwa jahar Kano, har gidan jagoran kwankwasiyya, kuma tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso domin ya karbi darikar Kwankwasiyya, kamar yadda al’adar siyasar take.
Sai dai yayin da zaben ke karatowa, yan siyasa da yan takara suna cigaba da neman goyon bayan al’ummominsu, daga ciki har da talakawa, matasa, mata, Malamai, attajirai, yan kasuwa, ma’aikatan gwamnati, Sarakuna da sauransu.
Canja jam'iyyar siyasa ko kuma sauya sheka abu ne wadda ke faruwa a duk inda ake mulkin demokradiya musamman a lokutan da zabuka suka matso. 'Yan siyasa na canja jam'iyya ne saboda dalilai masu yawa da suka hada da rashin jituwa,
Ko shakka ba bu birnin Kano ya cika ya batse yayin da magoyo baya tamkar ridi suka yi turuwa sanye da jajeyen huluna domin yiwa Wazirin Adamawa kyakkyawar tarba da bai samu makamanciyar ta ba a duk ilahirin jihohin Najeriya.
Ko shakka ba bu al'ummar Najeriya a ranar 16 ga watan Fabrairu, za su yi tururuwa wajen kada kuri'u domin zaben shugaban kasa da zai ci gaba da riko gami da kula da akalar jagoranci kasar nan tsawon shekaru hudu maso gabatowa.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da tawagar yakin neman zaben sa sun dira jihar Kano. Tuni dai sanarwa ta fita cewar Atiku zai ziyarci jihar Kano a ranar Lahada, 10 ga watan Fabariri
Titi Abubakar, daya daga cikin Matan dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ta ce ba bu wata makawa Mijin ta zai zamto shugaban kasar Najeriya a yayin babban zabe da za a gudanar a ranar Asabar.
A ranar Juma'a 8 ga watan Fabrairun 2019 ne tawagar yakin neman zaben dan takarar shugabancin kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta isa jihar Cross Rivers da ke yankin Kudu maso Kudancin Najeriya. Atiku ya yi alkawarin hadin gwiwa
A yau Juma'a 8 ga watan Fabrairu ne shugaba Muhammadu Buhari ya yi sanar da sunayen sabbin ciyamomi da kwamishinoni na Hukumar Tattara Haraji na Kasa a turance Revenue Mobilization Allocation and Fiscal Commission (RMAFC). Fadar s
Siyasar Najeriya
Samu kari