Siyasar Najeriya
“Ka dawo da martabar Najeriya ta kyakkyawar shugabanci, don haka zamu cigaba da baku goyon baya a tsare tsare da kuma shirye shiryen da gwamnatinka da take yi ma yan Najeriya wadanda zasu kai kasar ga gaci.” Inji Sarkin Farouk.
A yau Alhamis, 14, ga watan Fabarairu, ta yi daidai da ranar da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kayyade domin kowane dan takarar kujerar shugaban kasa ya rufe taron sa na yakin neman zabe da za a gudanar a jibi.
Yayin da ya rage sauran kwanaki biyu kacal a gudanar da babban zaben kujerar shugaban kasa na ranar Asabar ta jibi, kungiyar tsagerun Neja, ta yi karin haske dangane da wanda za ta yiwa mubaya'a a yayin babban zabe na kasa.
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC su ka dira a jihar Katsina domin gudanar da kamfen na karshe bayan cikar wa'adin lokacin yakin neman zabe da INEC ta ware wa 'yan ta
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya bukaci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta amince da 'yan takarar jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara su fafata a babban zaben da ke tafe. A wasikar da ya aike wa hukumar a ranar
Biyo bayan hukun kotun daukaka kara da ke Sokoto, jam’iyyar APC mai mulki ta mika sunayen ‘yan takarar ta daga jihar Zamfara ga hukumar zabe mai zaman kan ta domin a fafata da su a zabukan shekarar nan. Da yak e tabbatar da hakan
Dalilin shigata siyasa shine don na bauta ma jama’a ta hanyar sadaukar da kaina, don haka a matsayina na tsohon gwamna daya kwashe shekaru takwas bisa karagar mulki, ina da kyakkyawar fahimtar matsalolin da jama’ana ke fuskanta.
Babban jakadar Kasar Ingila a Najeriya, Catriona Laing ta gargadi 'yan siyasar kasar da cewa za a haramta musu shiga Ingila tare da kwace kadarorinsu da ke kasar muddin aka same su da hannu cikin tayar da fitina yayin zaben ranar
Wata kotun daukaka kara da ke jihar Sokot ta warware hukuncin da wata babbar kotu a jihar Zamfara ta yanke a kan hana hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) karbar sunayen ‘yan takarar jam’iyyar APC na kujeru daban-daban a zaben da
Siyasar Najeriya
Samu kari